Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani magidanci mai shekaru 56 hukuncin daurin rai-da-rai bisa samunsa da laifin yi wa...
Wasu ƴan bindiga dauke da muggan makamai sun kai wani mummunan hari a unguwar Grow Homes Estate da ke Chikakore, kusa da Kubwa a birnin tarayya...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shirin kwace filaye 4,794 da gwamnatin tarayya ta soma karɓa a Abuja saboda rashin biyan haya na ƙasa...
Mutane da dabbobi na cikin matsanancin halin rashin ruwa mai tsafta a kauyukan Munari da wasu kauyuka a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Warawa, jihar Kano. Wannan matsala...
Gwamnatin Jihar Kano ta ware kuɗi naira miliyan 151,863,895.97 domin gudanar da ayyukan more rayuwa a garin Gadan dake ƙaramar hukumar Gezawa. Wannan na zuwa ne...
Wani lamari mai tayar da hankali ya auku a karamar hukumar Rano da ke Jihar Kano, inda aka tabbatar da mutuwar jami’in ’yan sanda mai mukamin...
Wasu abubuwa sun fashe a kusa da Barikin Sojojin Mogadishu da ke Abuja, babban birnin tarayyar ƙasar. Rundunar Sojin Nijeriya ce ta bayyana hakan a wani...
Babbar Kotun Shari’a da ke Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da aka samu da laifin kunna wuta a cikin wani...
Ana zaman zullumi a garin Rano da ke Jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai farmaki ga ofishin ‘yan sanda na garin tare da cinna...
Hukumomin Saudiyya sun hana Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin Hajjin bana, duk da cewa sun ba shi biza ta izinin shigowa ƙasar....
Wata mata ta rasa ranta, wasu kuma da dama sun jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a gadar Sa’i da ke kauyen Matari, Karamar...
Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wata matar aure mai suna Rabi’atu Labaran, mai shekara 23, bisa zargin daba wa kishiyarta wuka har...
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen kafafen intanet na Jihar Kano, ta roƙi Gwamnatin Jihar Kano ta taimakawa manoma da iri da kayan aikin noma...
Shirin da manyan ‘yan adawa ke yi na haɗa kai domin su kalubalanci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 na fuskantar cikas, bayan da Peter...
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa manyan ’yan siyasa biyu — Rabiu Musa Kwankwaso da Abdullahi Umar Ganduje —...
Wani matashi ya rasa ransa a kauyen Tarandai da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai masa farmaki saboda ya...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta ce ta kwace miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai Naira biliyan 6.524 a wasu tashoshin...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka sake rubuta jarabawar UTME ta bana. JAMB ta ce an sake jarrabawar...
Hukumar ’Yan Sanda tare da haɗin guiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama mutum 20 da ake zargi da kutse cikin tsarin sakamakon...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ci gaba da aiwatar da manufofinta na farfado da harkar ilimi, ta hanyar raba kujerun...