Kamfanin Mai na Ƙasa, NNPCL, ya sanar da shirin rufe matatar mai ta Port Harcourt domin gudanar da gyaran injiniya da nazarin dorewar aiki daga 24...
Kamfanin Yakam Multimedia, masu wallafa Jaridar Inda Ranka, ya taya babban editanta, Malam Yasir Sani Abdullahi, murnar cika shekaru 26 da haihuwa. Sanarwar taya murnar na...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sake jaddada bukatar ta ga Gwamnatin Tarayya da ta cika dukkan sharuddan yarjejeniyar da aka cimma tun a shekarar...
Sanata Barau I. Jibrin, wanda ke wakiltar Kano ta Arewa a Majalisar Dattawa ta 10, kuma ke matsayin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa (DSP), ya cika shekaru...
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Zaliha bisa zargin kashe jaririn kishiyarta dan wata uku da haihuwa, ta hanyar ba shi...
Wata kotu a Amurka ta dakatar da matakin Shugaban Amurka, Donald Trump, na hana Jami’ar Harvard daukar dalibai daga kasashen waje. Alkalin kotun gunduma, Allison Burroughs,...
Hukumar Raya Birnin Tarayya (FCTA) ta ce za ta karɓe filaye 4,794 a Abuja daga ranar Litinin mai zuwa, saboda masu su sun gaza biyan kuɗin...
Wasu yara uku sun rasu yayin da wata ta tsira bayan sun ci abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a unguwar Magama da ke...
Akalla mutane 590 ne suka rasa rayukansu a fadin Najeriya a watan Afrilu kadai, yayin da aka sace wasu 192, a wani yanayi na ci gaba...
Shugaban Kungiyar Jami’o’in Kudi na Nahiyar Afrika (AAPU), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya yi yabon ci gaban da jami’ar Nile ta samu a fannin ilimi da...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fitar da sama da Naira biliyan 20 domin aiwatar da manyan ayyuka a kananan hukumomi daban-daban na jihar. Majalisar Zartarwar...
Shugaban makarantar Islamiyya ta Hayatuddeen da ke ƙaramar hukumar Rogo a Jihar Kano, Malam Aminu Garba, ya bayyana cewa ƙarancin ajujuwa na jefa ɗalibai cikin mawuyacin...
Fiye da yara miliyan 10 a Najeriya ba sa zuwa makaranta, inda mafi yawan su ke zaune a yankin Arewa da ke fama da matsalar tsaro....
Ana ci gaba da rade-radin cewa sojoji sun kwace mulki a Jamhuriyar Kwaddibuwa, inda ake zargin sun hambarar da gwamnatin Shugaba Alassane Ouattara. Jita-jitar ta fara...
Wasu matasa uku sun rasa rayukansu a wani kududdufi da ke unguwar Gwazaye a karamar hukumar Kumbotso, Jihar Kano, yayin da suke yunkurin cafke wani da...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana shirin kafa wani sabon sashen da zai dinga aiki da Ƙirkirarriyar Basira (AI) domin inganta gudanar...
Wani mazaunin Jihar Kano, Malam Salisu Umar, ya shawarci Gwamnatin Jihar da ta kafa sabuwar hukuma da za ta mayar da hankali kan samar da hanyoyin...
Kungiyar tsofaffin kansilolin jihar Zamfara da suka yi mulki tsakanin shekarar 2012 zuwa 2023 ta koka kan yadda rashin biyan hakkokinsu ya jefa mambobinta cikin mawuyacin...
Wata ƙungiya mai sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati a Najeriya, mai suna BudgIT, ta zargi wasu ‘yan majalisa da cusa ayyuka marasa amfani...
Rundunar ’Yan sanda a jihar Bauchi ta yi nasarar bankaɗo wasu masana’antun bogi da ke sarrafa takin zamani da magungunan ciyawa na jabu. Jami’an tsaron sun...