Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya ta bayyana bayar da ladan Naira miliyan biyar ga duk wanda ya bayar da sahihin bayani da zai kai ga kamo...
Fitaccen lauya Barista Abba Hikima ya bayyana cewa an gano Hamdiyya Sidi, matashiyar da ta ɓace a ranar Talata, a Babban Asibitin Bakura da ke Jihar...
Gwamnatin Jihar Kano ta shirya bitar kwanaki biyu domin inganta kwarewar ma’aikatan yada labarai daga kananan hukumomi 44 da kuma shugabannin sashen labarai na gidajen rediyo...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin cewa matakin da gwamnatin jihar ta dauka na kwace fili da rushe ginin asibitin zamani da kamfanin Tiamin Multi...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta gurfanar da wani sanannen dillalin ƙwaya, Sulaiman Danwawu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Hukumar bayar da lamuni ga masu amfani da kayayyaki ta ƙasa, wato CREDICORP, ta kaddamar da wani sabon shirin wayar da kai kan hanyoyin samun lamuni...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da karatu na biyu na wani ƙudurin doka da ke neman hana hukumar EFCC da ICPC da sauran hukumomin yaƙi da...
Wata kotu a jihar Kano ta yanke hukuncin daurin wata guda a gidan yari ko biyan tarar naira dubu 25 ga wasu mutane da ke da...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa, musamman Sahara Reporters, da ke cewa wata mata mai suna Zainab Muhammadu na...
Kungiyar Kula da Masu Hawan Jini ta Najeriya (NHS) ta bayyana cewa kasa da kashi 2.5 cikin 100 na ‘yan Najeriya ne ke kula da lafiyar...
Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) za su shiga yajin aiki daga daren Talata, bisa zargin gazawar kamfanin wajen biyan kudaden fansho na ma’aikata....
Wani malami a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano (Kano State Polytechnic), Dr Abubakar Tijjani Ibrahim, ya bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta gaggauta daukar...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da masu aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da...
An shiga firgici da tashin hankali a ƙauyen Onicha Ngwa da ke cikin karamar hukumar Obingwa a jihar Abia, bayan da wani magidanci ya cinna wa...
Jami’an tsaron Saudiyya sun kama wasu mata biyu da ake zargin su ne matar da kuma mahaifiyar fitaccen jagoran ’yan bindiga da ake nema ruwa a...
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a titin Miller ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai suna Adamu Isma’ila Arzai, bisa...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana damuwarsa kan yadda ɓangaren shari’a a Najeriya ke ci gaba da faɗawa cikin halin tabarbarewa sakamakon yawaitar...
Kungiyar Tuntuba ta Jam’iyyu (IPAC) reshen jihar Kano ta bayyana gamsuwa da matakin da wasu gidajen rediyo da talabijin a jihar suka ɗauka na dakatar da...
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a PDP, Atiku Abubakar, na cigaba da tattaunawa da Peter Obi kan yiwuwar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana ci gaba da ɗaukar matakai na musamman don yaki da cututtuka masu zaman kansu, musamman ciwon hawan jini, wanda ke...