Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu akwai gibi na lita miliyan 200 na ruwa da ba a magance ba, duk da gyare-gyaren da ake...
Wasu gungun fusatattun matasa sun yi wa wani mashahurin alkalin wasan ƙwallon ƙafa dukan tsiya tare da ƙonashi da ransa a garin Bukavu da ke gabashin...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya haramta siyar da giya da sauran kayan maye a birnin Maiduguri da kewaye, yana mai zargin wasu jami’an...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yakin India guda biyar tare da kama sojojin ƙasar takwas, a wani sabon rikici da ya ɓarke tsakanin ƙasashen biyu....
Aƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, ciki har da yara ƙanana, sakamakon wani hari da India ta kai ta sama a wani yanki na Pakistan...
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ɓagwai da Shanono a Jihar Kano, Yusuf Badau, ya koka kan yadda ‘yan bindiga ke addabar yankin da yake wakilta. PRNIGERIAN...
An kama wata amarya mai suna Saudat a Jihar Kano bisa zargin kashe mijinta Salisu, kwanaki tara kacal bayan da aka daura auren su. Lamarin ya...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin haramta shigo da duk wani kaya, fasaha ko ƙwarewar da ake iya samarwa a cikin ƙasar Najeriya....
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Jihar Kano, ta ce za ta ba da digirin girmamawa ga wasu fitattun ’yan Najeriya sakamakon...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta bayyana cewa ta kama mutane 62,595 da ake zargi da hannu a safarar miyagun kwayoyi...
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta mayar da martani ga wani mai suna Shehu Adamu, wanda ya bayyana kansa a matsayin na’ibin masallacin gidan gyaran hali...
Kungiyar Ƙananan Likitoci ta Najeriya (NARD), reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, ta ce za ta shiga yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Talata, domin...
Akalla mutane 1,796 ne suka rasa rayukansu sakamakon rikicin iyaka da na al’umma a sassa daban-daban na Najeriya daga Janairu 2018 zuwa Agusta 2025. Wannan na...
Ƙungiyoyi 56 na fararen hula, ciki har da Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP), sun bukaci Sanata Godswill Akpabio da ya yi murabus daga kujerar Shugaban...
‘Yan bindiga sun sace mata kimanin 27 da ke rakiyar kai wata amarya a kauyen Kumi a karamar hukumar Maru da ke jihar Zamfara. Rahotanni sun...
Jam’iyyar APC mai mulki a ƙasa na ci gaba da samun gagarumar goyon baya daga yankin Kano Arewa, inda ake kallon wasu jiga-jigan siyasa guda uku...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta ce daga cikin ɗalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta Jarabawar UTME a bana, ɗalibai 420,415 kaɗai...
Wasu da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun kashe wani matashi a unguwar Ɗanbare da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano. AMINIYA ta...
Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya janyo ce-ce-ku-ce bayan da aka ga wani dan sanda yana durƙusawa yana daura wa Abdullahi Umar...
Hukumar Rarraba Arzikin Ƙasa (RMAFC) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sake duba yadda ake tafiyar da kuɗaɗen kananan hukumomi 774 a faɗin ƙasar nan. Hukumar...