Shamsudeen Bala Mohammed, wanda aka fi sani da Dangaladiman Duguri, na kara jan hankalin jama’a a siyasar Bauchi, musamman ma a yankin Bauchi ta Kudu. Shi...
Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (NSCJ) ta sanar da naɗin Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaban majalisar, biyo bayan rasuwar tsohon shugaban majalisar,...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da ware kimanin naira biliyan 15.6 domin biyan hakkokin tsofaffin kansiloli da suka yi aiki tsakanin shekarar 2014 zuwa 2024, a...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutu domin bai wa ma’aikata damar gudanar da bikin ranar ma’aikata ta bana. Gwamnatin Tarayya ta...
Fadar shugaban kasa ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauke ministocin tsaron Najeriya da...
Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Kano, ta nuna damuwa matuƙa kan yadda cutar zazzabin cizon sauro ke ƙara yaduwa da barazana ga lafiyar...
Farfesa Kamilu Sani Fagge, fitaccen masanin kimiyyar siyasa daga Jami’ar Bayero dake Kano, ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu ‘yan siyasa ke barin jam’iyyun adawa suna...
A wani sabon mataki na karfafa zumunci da fahimta tsakanin gwamnati da al’umma, Gwamnatin Jihar Kano ta shirya taron karawa juna sani na kwanaki biyu ga...
A ci gaba da kokarin dakile amfani da babura a sassan Babban Birnin Tarayya da ke fama da cunkoso da rashin tsaro, Hukumar gudanarwar Babban Birnin...
Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyun siyasa a Najeriya ba su da tsayayyun manufofi da alkibla, yana mai zargin cewa yawancin su ba...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta kama mutum biyu a filin jirgin sama na Kano, bayan da aka gano dubban dalolin...
Wata kotun soji a Nijeriya ta yanka wa wani soja mai muƙamin kurtu, Adamu Mohammed, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same shi da laifin...
A wani gagarumin mataki na ci gaba, Isa Abdullahi Gwamya, wanda ya kafa ƙungiyar Nigerian Investment Unique (NIU), ya kaddamar da shirin da ke da burin...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa a halin yanzu babu wani shiri na dakatar da shigo da na’urorin samar da hasken rana (solar panels) zuwa Najeriya. Shugaban...
Wasu ƴan bindiga sun sace matar Dagacin Aboro da ke Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna, Harira Abdullahi, da kuma diyarsa, Maryam Suleiman Galadima. lamarin ya...
Wata malamar jinya, Samira Nasiru Zubairu, ta gamu da farmakin wasu da ake zargin ‘yan kwacen waya ne dauke da makami a kusa da Fadar Sarkin...
A ranar Asabar, 3 ga watan Mayu 2025, Madarasatul Tarbiyatul Aulad Academy da ke Sheka Sabuwar Abuja za ta gudanar da bikin saukar karatun Al-Qur’ani mai...
Wata ɗalibar Najeriya daga Jami’ar Youngstown State, Cynderila Patrick, ta maka Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, a kotu bayan soke bizar karatunta. Cynderila, mai shekaru 36,...
Rahotanni daga Jamus na cewa kocin Bayer Leverkusen, Xabi Alonso na dab da ajiye aiki a ƙungiyar, domin komawa Real Madrid ta Sifaniya don maye gurbin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya Abubakar Abdulkadir Dangambo murna bisa nada shi a matsayin Shugaban sabon Online Media Chapel na Kungiyar ‘Yan...