Wasu ƴan bindiga sun sace matar Dagacin Aboro da ke Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna, Harira Abdullahi, da kuma diyarsa, Maryam Suleiman Galadima. lamarin ya...
Wata malamar jinya, Samira Nasiru Zubairu, ta gamu da farmakin wasu da ake zargin ‘yan kwacen waya ne dauke da makami a kusa da Fadar Sarkin...
A ranar Asabar, 3 ga watan Mayu 2025, Madarasatul Tarbiyatul Aulad Academy da ke Sheka Sabuwar Abuja za ta gudanar da bikin saukar karatun Al-Qur’ani mai...
Wata ɗalibar Najeriya daga Jami’ar Youngstown State, Cynderila Patrick, ta maka Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, a kotu bayan soke bizar karatunta. Cynderila, mai shekaru 36,...
Rahotanni daga Jamus na cewa kocin Bayer Leverkusen, Xabi Alonso na dab da ajiye aiki a ƙungiyar, domin komawa Real Madrid ta Sifaniya don maye gurbin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya Abubakar Abdulkadir Dangambo murna bisa nada shi a matsayin Shugaban sabon Online Media Chapel na Kungiyar ‘Yan...
Gwamnatin Tarayya ta umarci Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) da Hukumar Jarabawa ta Kasa (NECO) da su fara gudanar da jarabawarsu ta hanyar...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta cafke mutum 33 da ake zargi da aikata ta’addanci a cikin birnin Kano, sakamakon samamen da jami’an rundunar suka...
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Jihar Adamawa (Adamawa State Polytechnic, Yola) ta sanar da rufe makarantar na tsawon mako guda, bayan wata zanga-zangar dalibai da ta ɓarke...
A tarihi tun bayan kafuwar Jihar Sokoto, musamman a yankin Gabas, ba a taɓa samun Minista da ya ba da cikakken goyon baya da taimako ga...
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta samu nasarar cafke ƙwayoyin tramadol sama da miliyan biyu a jihar Kano. NDLEA ta bayyana hakan...
Tsangayar Afirka da ke ƙarƙashin tashar talabijin ta Afirka TV3, ta gudanar da bikin yaye daliban da suka kammala karatun difloma a fannin Shari’ar Musulunci ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gano wasu kura-kurai a cikin tsarin biyan albashi, inda aka gano ma’aikata 240 da ke karɓar albashi sau biyu, yayin da...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Jigawa ta cafke mutum huɗu, ciki har da wani ango, Auwal Abdulwahab, mai shekara 20, bisa zargin hannu a mutuwar amaryarsa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta gano wasu kura-kurai masu girma a tsarin biyan albashi, ciki har da ma’aikata 240 da ke karɓar albashi sau biyu....
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin tallafa wa Ƙungiyar ‘Yan Jaridar Yanar Gizo domin ƙarfafa aikin yada sahihan labarai da kuma taimakawa ci gaban al’umma. Kwamishinan...
Rahotanni daga karamar hukumar Shanono a jihar Kano sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a garin...
Tsohuwar Ministar Ilimi a Najeriya, Obiageli Ezekwesili, ta bayyana cewa jam’iyyun siyasa na daya daga cikin manyan matsalolin da ke addabar kasar. Ezekwesili ta yi wannan...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na daukar matakan hana amfani da itace da rishon gargajiya wajen girki, a wani bangare na kokarinta na kare lafiyar...
Gwamnatin Tarayya ta amince da aiwatar da aikin gina titin Northern Bypass mai tsawon kilomita 74, wanda zai hada Garin Danzaki da Dawanau, a karamar hukumar...