A cikin wani lamari mai alaka da kiyaye muhalli, wata Kotun Majistare a Rijiyar Zaki, Kano, ta yanke wa Alhaji Inuwa Ayuba hukuncin daurin watanni biyu...
Amb. (Dr) Maimuna Umar Sheriff, mai ba wa Gwamnan Jihar Kano shawara kan harkokin Community Policing, ta bayyana cewa za ta isar da rahoton gobarar...
Ko da yake mahaifina ne, na fi jin abubuwa da yawa game da shi daga abokansa, ‘yan uwa da dattawan unguwarmu ta Tudun Wada. Marigayi...
A wani muhimmin mataki na tallafawa ci gaban yankin Arewa Maso Yamma, shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Farfesa...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da duba daidaito a harkar mulki, wato SERAP (Socio-Economic Rights and Accountability Project), ta shigar da kara a gaban Kotun Tarayya...
A daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a sassan Arewacin Najeriya, birnin Kano na fuskantar matsanancin zafin rana da ya kai fiye da digiri...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin ta na gina tashoshin samar da wutar lantarki masu amfani da hasken rana a jihohi 19 na arewacin ƙasar. Wannan...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da ɓullar wata sabuwar ƙungiyar ta’addanci mai hatsarin gaske, wacce ake kira “Ƙungiyar Mahmuda”. Rahotanni sun tabbatar da cewa...
Hukumar kula da jin daɗin al’umma da walwala ta Jihar Kaduna ta ceto wani yaro ƙarami, Abubakar Sani, mai shekaru bakwai da haihuwa, wanda ya gamu...
DAGA UMAR IDRIS SHUAIBU, KANO A yadda siyasa ta kamata ta kasance, shugabanci bai takaita ga samun madafun iko ba, illa ya kasance hanyar ciyar da...
A kokarin inganta lafiyar al’umma da dorewar ci gaban jama’a, Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Asibiti ta Jihar Kano (DMCSA), tare da hadin gwiwar kungiyar...
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa lokaci ya yi da al’umma za su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren da suka zama ruwan...
Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire ta Yammacin Afrika (WAEC) reshen Najeriya, ta bayyana kwace lasisin makarantu 574 da aka samu da laifin aikata maguɗi a jarrabawar...
Fursunoni 62 da ke zaune a Gidajen Ajiya da Gyaran Hali a jihar Kano sun kammala karatun sakandare, tare da samun horo na musamman a fannin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara wani gagarumin mataki na kashe Ɓeraye a karamar hukumar Garun Malam, a wani yunkuri na dakile yaduwar...
Tsohon alkalin Babban Kotun Jihar Kano, Mai Shari’a Wada Umar Rano, ya rasu yana da shekaru 75 a duniya, bayan fama da jinya mai tsawo. Marigayin...
Fitaccen jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ke yaduwa cewa tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Dr. Rabiu...
DAGA ABBA ANWAR Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya zama gwarzon dan majalisa da ke kokarin hada karfi da karfe da bangaren zartarwa domin...
Hukumar Kula da Haraji ta Jihar Kano (KIRS) ta kulle manyan kamfanoni tara da suka haɗa da cibiyoyin kasuwanci, makarantu masu zaman kansu da kuma wasu...
Ministocin harkokin wajen Nijeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa kan batun tsaron kan iyaka da ta’addanci da haɗin kan tattalin arziki a dai dai...