Matatar mai ta Ɗangote ta sanar da rage farashin litar fetur zuwa Naira 865, wanda ke nuna ragin Naira 15 daga tsohon farashin N880. Wannan na...
Mazauna kauyen Oke-Ere da ke karamar hukumar Yagba West a Jihar Kogi sun fito kan titi a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da yawaitar garkuwa...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu mata biyu sakamakon faɗawa cikin wani ramin kudiddifi da ke ƙaramar hukumar Gezawa a jihar....
Hukumar Kare Rayuka da Dukiyoyin Al’umma ta Kasa (NSCDC), reshen jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu matasa biyar da ake zargi da aikata laifin lalata...
Gwamnan Jihar Filato, Mista Caleb Muftwang, ya bayyana damuwarsa kan yadda matsalar tsaro ke kara kazancewa a wasu sassan jihar, inda ya ce a halin yanzu...
Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ta bayyana damuwa kan yadda cutar sankarau ke ci gaba da karfi a sassan Najeriya, inda cutar ta yi sanadin...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta lallasa Real Madrid a daren nan a karawar da suka yi ta kwata-fainal a Gasar Zakarun Turai. Arsenal dai ta...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana damuwarsa kan yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kara yawan hare-hare da kuma mamaye wasu yankuna na...
A wani lamari da ya tayar da kura a Kano, babbar kotun tarayya da ke birnin ta yanke hukuncin daurin watanni shida ga wani matashi mai...
A yayin da kotun ƙoli ta bada umarni na buɗe asusun ajiya a Babban Bankin Najeriya (CBN) domin ganin kuɗaɗen ƙananan hukumomi na shigowa kai tsaye...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan’adama ta duniya, Amnesty International, ta bayyana damuwa matuƙa da kuma yin Allah-wadai da yadda jami’an tsaron Najeriya suka tarwatsa masu zanga-zanga cikin...
Jama’ar ƙauyen Maikuma da ke cikin ƙaramar hukumar Dandume ta Jihar Katsina sun wayi gari cikin fargaba bayan wani mummunan hari da wasu ƴan bindiga suka...
Gwamnatin Saudiyya ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa ta sanya takunkumi ga Najeriya da wasu kasashe 13 wajen samun...
Tsohon Sakataren Yaɗa Labarai na tsohon Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, wato Abba Anwar, ya maida martani mai zafi kan wani rubutu da aka buga...
Kungiyar SERAP ta bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da shirin karɓar sabon bashin dala biliyan $1.08 daga Bankin Duniya, har sai an...
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), Alhaji Haruna Ƙanƙara, ya bayyana cewa har yanzu jihohi 20 a Najeriya ba su fara biyan sabon tsarin...
A kalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu, yayin da sama da mutane 1,000 suka rasa matsugunansu sakamakon harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta buƙaci matasan da ake shirin gudanar da wata zanga-zanga da aka yi wa take da “Take it Back Movement” da su...
Jami’an tsaro a birnin Orlando sun cafke wani mutum mai shekaru 32, Jaythan Lawrence Glider, bayan ya sace ‘yan kunne biyu na zinare masu darajar sama...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Kasa ta soke gayyatar da ta aikewa Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, domin ya bayyana a gaban hedikwatar ‘yan sanda da...