Shahararren ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar bikin Karamar...
Bayan kammala Ibadar Azumin Watan Ramadan na shekarar 1446 bayan hijirar Annabi Muhammad (S.A.W.)Daga Makkah Zuwa Madina, Jaridar Inda Ranka Na Taya al’ummar Musulmin Duniya Murnar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana matuƙar bakin ciki kan mummunan lamarin da ya faru a Jihar Edo, wanda ya yi sanadin rasa rayukan bayin Allah da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Usman Salisu Dausayi, babban hadimi kuma masoyi ga Shugaban Young Traders and Political Alliance na Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Barau...
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Shawwal, wanda hakan ke kawo karshen azumin watan Ramadana na shekarar 2025. Jaridar INDA...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an kai hari ga wata mota mai dauke da fasinjoji...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana matuƙar damuwarta tare da mika ta’aziyyarta ga iyalai da abokan wadanda suka rasa rayukansu a mummunan harin da ya faru a...
An karrama Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a matsayin sarki mafi san lafiya a Najeriya. Wannan girmamawa ta fito ne daga ƙungiyar Nigerian...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Borno ta samu gagarumar nasara a kokarinta na yaki da aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi...
Aƙalla mutane 144 ne suka rasa rayukansu tare da wasu 732 da suka samu raunuka sakamakon wata girgizar ƙasa da ta afku a yankin Myanmar, kusa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wata matar aure, Fadila Adamu, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun ta da laifin sace wata yarinya ‘yar...
Shugaban Kungiyar Who Is Fixing The North?, Mustapha Dawood (Sir Sa’e), ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wasu ‘yan Arewa 16...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a shafinsa...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na watan Maris domin bai wa mazauna damar mayar da hankali kan shirye-shiryen bikin Sallah. Kwamishinan Muhalli...
A ranar Talata da ta gabata, wata gobara ta kama sabon ginin ɗakunan kwanan ɗalibai mata na Jami’ar Jihar Sokoto, lamarin da ya haifar da firgici...
Malamai sun bayyana cewa Zakkar Fidda-Kai ta fara wajabta ta ne bayan hijirar Annabi Muhammad (SAW) da shekaru biyu, a daidai lokacin da aka wajabta azumin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta tsallake karatu na biyu kan kudurin dokar da ke neman hana ‘yan takarar shugaban kasa da gwamna masu shekaru sama da 60...
Hukumar Kula da Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara jigilar kaya ta layin dogo mai ƙaramin faɗi tsakanin jihohin...
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin naɗa sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) domin maye gurbin Farfesa Mahmood...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Kano ta karɓi gudunmawar bohal mai zurfin sama da mita 150 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (WAMY), wanda ya kai...