Shugaban kasa , Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Mele Kyari daga shugabancin Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) a wani gagarumin matakin gyaran kamfanin. A wata...
Gwamnatin Jihar Gombe ta tabbatar da ɓarkewar cutar Ciwon Saman Jijiya (Cerebrospinal Meningitis – CSM) bayan rasuwar mutum uku da kuma tabbatar da wasu 31 da...
Kungiyar Who Is Fixing The North? ta yabawa gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, bisa daukar matakan gaggawa biyo bayan kisan gillar da wasu matafiya suka...
Hukumar yi wa ‘yan kasa rijista ta Najeriya (NIMC) ta bayyana cewa ta yi wa fiye da mutane miliyan 117 rijista zuwa karshen watan Fabrairu da...
Allah ya yi wa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi rasuwa yana da shekara 92 a duniya, bayan ya sha fama da jinya. Alhaji Abbas Sanusi shi...
Gwamnatin Jihar Kano ta gode wa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da Gwamnan Jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, bisa gaggawar ɗaukar matakin da suka yi bayan...
Shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin jihar Rivers, Edison Ehie, ya musanta zargin da ake yi masa na jagorantar ƙona majalisar dokokin jihar a ranar 29 ga Oktoba,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci gwamnatin Jihar Edo da ta fito da bayani kan wadanda suka aikata kisan gillar da ya rutsa da...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa cutar zazzabin Lassa ta yi ajalin mutum 118 a fadin kasar nan cikin watanni uku kacal....
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar jaje ga Gwamnatin Kano da iyalan mafarauta 16 da ’yan bindiga suka kona har lahira a garin Uromi...
Shugabar Kwamitin Yi Wa Daurarru Afuwa a Jihar Kano, Hajiya Azumi Namadi Bebeji, ta yi kira ga al’umma, musamman masu hali, da su taimaka wa mutanen...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan-adam, SERAP, ta bukaci Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajuddeen Abbas, da su janye ƙudirin da ke neman tasa...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Shehu Sani, yayi Allah wadai da kisan yan Arewa a jihar Edo, ya bukaci ayi musu Adalci tare da samar da...
Cutar sankarau ta ci gaba da yaduwa a Najeriya, inda ta yi sanadin rasuwar mutum 60 a jihar Kebbi kadai, kamar yadda kungiyar likitoci marasa iyaka...
Wani yaro dan shekara hudu daga Mount Pleasant a Karamar Hukumar Charleston, Jihar South Carolina, ya haifar da dariya da mamaki bayan da ya kira ‘yan...
Wani dan damben Najeriya, Segun Olanrewaju, ya rasu bayan da ya fadi warwas a yayin da yake karawa da abokin dambensa dan kasar Ghana, Jon Mbanugu,...
An samu tarzoma a filin idi na Gombe a yayin bukukuwan Sallah, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane biyu tare da jikkata 20. Lamarin ya faru...
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya sanar da dakatar da dukkan kungiyoyin ƴan bijilante a fadin jihar, tare da cire Kwamandan jami’an tsaro na jihar, CP...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Usman Sagiru, mai shekaru 20, daga unguwar Sharifai, bisa zargin kashe wani jami’in Vigilante da...
A yayin da al’ummar Musulmi ke gudanar da bukukuwan karamar Sallah a fadin duniya, Amb. Bello Sani Maitakalma, Sa’in Hausawan Afrika, Jarumin Arewa, Garkuwar Sarkin Malaman...