Mayaƙan ISWAP sun kai hari a wani ɓangare na sansanin sojoji na 27 Brigade da ke garin Buni Gari, ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe, da...
Pakistan ta ce ta yi nasarar gwajin wani sabon makami mai linzami a daidai lokacin da ake fama da karin rashin jituwa tsakaninta da makwabciyarta Indiya....
Gabanin zaɓen 2027, Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, da wasu gwamnonin jam’iyyar PDP sun amince da wani matakin sulhu domin farfaɗo da jam’iyyar daga...
Kungiyar Kare Hakkokin Jama’a da Tabbatar da Daidaito (SERAP) tare da Kungiyar Editocin Najeriya (NGE), sun bukaci Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta gaggauta daina amfani...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama bama-bamai 942 da aka boye a cikin wata mota da ke kan hanyarta...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce duk wanda ke ganin zai wulakanta Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shi ne zai ƙare da kunyata kansa. Gwamnan...
Hukumar kare hakkin mai Saye da Ingancin Fasaha (FCCPC) ta ce barazanar kamfanin Meta na ficewa daga Najeriya ba zai hana hukuncin da aka zartar a...
India ta hana shigo da duk wani kaya da ake samarwa ko shigowa da su daga Pakistan, a wani sabon mataki da ke nuna yadda dangantakar...
Tsohon Shugaban Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL), Engr. Mele Kyari, ya ce ba gaskiya ba ne rade-radin da ke yawo cewa Hukumar EFCC ta kama...
Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ya kafa makaranta ta musamman da ke koyar da yadda ake wanki da gugar kayan asibiti — ita ce irinta...
Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa ta tabbatar da kama wasu jami’an tsaro huɗu da ake zargi da taimakawa ayyukan ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas. Bisa bayanan...
Wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta tura wata mata da sabon mijinta gidan yari na tsawon mako guda, bayan ta amsa cewa ta...
Tsohon dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kano, Adnan Mukhtar Tudun Wada, ya kalubalanci tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Dakta Hakeem Baba-Ahmed, yana...
Yau Juma’a birnin Kano ya shiga cikin ruɗani bayan da sarakunan da ke ikirarin zama Sarakunan Kano biyu suka naɗa Galadima biyu dabam-dabam, lamarin da ya...
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wasu fitattun shugabannin ‘yan bindiga guda uku — Auta Jijji, Dankali da Sagidi — a wani samame da suka kai a...
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalai uku daga bakin aiki na tsawon shekara daya ba tare da biyansu albashi...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta nesanta kanta da wani shafi da ke karɓar kuɗi daga hannun ɗaliban da suka rasa jarabawar UTME ta 2025....
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (ICPC) ta ce ta yi kuskure a sanarwar da ta fitar dangane da kuɗaɗen bashin karatu da...
Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ta fitar da sabbin ƙa’idoji tare da tsauraran matakan ladabtarwa ga duk wanda ya yi ƙoƙarin shiga Makka ko Madina...
Kungiyar tsoffin kansilolin jam’iyyar APC a Jihar Kano ta kai ziyarar godiya ga Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na jihar, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya,...