Pakistan ta ce ta kai wani hari kan India a safiyar Asabar domin rama hare-haren da India ta kai mata a makon da ya gabata. Gidan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani gawurtaccen dillalin miyagun kwayoyi da aka fi sani da Sulaiman Danwawu, tare da kwace tramadol da...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe fiye da naira biliyan uku domin biyan kuɗin jarabawen NECO, NABTEB da NBAIS ga ɗaliban da suka cancanta a...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare (JAMB) ta sanar da dakatar da sakin sakamakon jarrabawar UTME ta bana ga ɗalibai 39,834 saboda zargin aikata...
Shugabannin gidajen rediyo da talabijin a Jihar Kano sun dauki matakin dakile amfani da kafafen yada labarai wajen cin mutunci da tayar da hankali, musamman a...
Allah Ya yi wa Sakataren Kungiyar Northern Reform Organization (NRO), Injiniya Abdulkadir Yusuf Gude, rasuwa. Injiniya Gude ya rasu ne a ranar Juma’a yana da shekara...
DAGA TIJJANI SARKI Duk da cewa Najeriya ta shafe fiye da ƙarni guda tana sarrafa wuta, da kuma shekaru da dama na ƙoƙarin gyara fannin, har...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da yada duk wani shirin siyasa da ake watsa shi kai tsaye a gidajen rediyo da talabijin na jihar. Kwamishinan Yada...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta tsare tsohon dan majalisar wakilai, Honarabul Gudaji Kazaure, bayan da ya amsa gayyata zuwa ofishinta da...
Kwanaki 40 bayan kisan maharba 16 daga Jihar Kano a garin Uromi, Ƙaramar Hukumar Esan ta Arewa Maso Gabas a Jihar Edo, iyalan mamatan sun ci...
Ministan Tsaro na Tarayya, Mohammed Badaru Abubakar, ya ce dakarun Najeriya sun kashe fiye da ‘yan ta’adda 13,500 tun bayan hawar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu....
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bukaci kafafen yaɗa labarai da su daina tallata ayyukan ’yan ta’adda da ’yan bindiga da...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa manoman tumatir a jihohin Kano, Katsina da Kaduna sun tafka hasarar fiye da Naira biliyan 1.3 sakamakon wata cuta da ta...
Wasu ’yan uwa da makusantan wata mamaciyar da ta rasu a Kano sun bayyana takaici da damuwa bayan da wani mai unguwa a unguwar Dan Maliki,...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu akwai gibi na lita miliyan 200 na ruwa da ba a magance ba, duk da gyare-gyaren da ake...
Wasu gungun fusatattun matasa sun yi wa wani mashahurin alkalin wasan ƙwallon ƙafa dukan tsiya tare da ƙonashi da ransa a garin Bukavu da ke gabashin...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya haramta siyar da giya da sauran kayan maye a birnin Maiduguri da kewaye, yana mai zargin wasu jami’an...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yakin India guda biyar tare da kama sojojin ƙasar takwas, a wani sabon rikici da ya ɓarke tsakanin ƙasashen biyu....
Aƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, ciki har da yara ƙanana, sakamakon wani hari da India ta kai ta sama a wani yanki na Pakistan...
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ɓagwai da Shanono a Jihar Kano, Yusuf Badau, ya koka kan yadda ‘yan bindiga ke addabar yankin da yake wakilta. PRNIGERIAN...