News
An Rufe Gidajen Rediyo Sama Da 60 A Ghana
Mahukunta a Ghana sun rufe sama da gidajen rediyo 60 da aka zarga da karya ƙaidoji.
Gidajen Rediyon da suke alaƙa da fitattaun ƴan adawa abin ya shafa.
Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kudurori 844 Cikin Shekaru Biyu – Inji Akpabio
Hukumar da ke kula da kafafaen yada labarai ta ce wasu daga cikin ba su da izinin ko kuma ba su sabunta lasisinsu ba.
Shuagab Ƙungiyar Ƴan Jaridu ta Ghana Albert Kwabena Dwunfour ya ce akwai buƙatar a cire siyasa a batun bayar da izinin kafafen yaɗa labarai.
Akwai fiye da gidajen Rediyo ‘dari biyar a Ghana kamar yanda BBC HAUSA ta ruwaito
-
News5 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News3 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
