Shehin malamin addinin Musulunci, Sheikh Umar Ibrahim Indabawa, ya shawarci al’umma da su daina jiran jami’an tsaro su kawo dauki kafin su kare kansu da iyalansu...
Wata gobara mai ƙarfi ta tashi a fitacciyar kasuwar waya da ke Farm Center, Jihar Kano, inda ta ƙone wani sashi na ginin Plaza Dan Sulaika,...
Kungiyoyi masu zaman kansu (CSOs) guda 106 da ke Kano sun bukaci al’ummar jihar, musamman matasa, da su gudanar da bukukuwan Sallah cikin lumana da kwanciyar...
Tsohon Babban Alkalin Ƙasa (CJN), Mai Shari’a Mohammed Lawal Uwais, ya rasu yana da shekaru 89 a duniya. Wata majiya daga cikin iyalansa ta tabbatar da...
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta gano bindiga kirar AK-47 ta bogi a gidan ɗaya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a...
A ranar Asabar, 24 ga Mayu, 2025, wani taron tattaunawa mai muhimmanci ya gudana a Jami’ar Khalifa Isyaku Rabi’u da ke Kano, inda masana biyu daga...
Kwamitin Zaman Lafiya na Jihar Kano ya taya Musulmi murnar bikin Babbar Sallah da za a fara gudanarwa daga ranar Juma’a, 6 ga Yuni, 2025. Kwamitin...
Masana da ƙungiyoyi masu zaman kansu sun bayyana damuwa kan yadda ake kara yawaitar datti, musamman na robobi a jihar Kano, yayin bikin Ranar Muhalli ta...
Gidauniyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ta kai ziyara Mokwa da ke jihar Neja domin jajantawa da kuma taimakawa al’ummar da ambaliya ta...
Ɗan siyasa a jam’iyyar APC daga karamar hukumar Gwale, Hon. Umar Faruk mai dattako, ya bada tallafin naira dubu 50 kowanne ga iyalan ’yan siyasar da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta musanta wani rahoto da ke ta yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa an yi garkuwa da mutane...
Babban masani a fannin likitanci kuma tsohon Ministan Ilimi da Fetur, Farfesa Jibril Muhammad Aminu, ya rasu yana da shekaru 85 a duniya. Farfesa Aminu ya...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya bukaci matasa da daukacin al’ummar Hausawa da su kasance masu nuna da’a da kwarewar zaman...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta gano fiye da ma’aikata 7,000 na bogi da ke karɓar albashi ba bisa ka’ida ba a lokacin da ake gudanar...
Yayin da shagulgulan bikin Sallah ke karatowa, Majalisar Matasan Arewa (Northern Youth Assembly), reshen Jihar Kano, ta bukaci matasa da daukacin al’ummar jihar da su tabbatar...
A yau Alhamis, 9 ga watan Zulhijja, mahajjata fiye da miliyan 1.5 daga sassa daban-daban na duniya ne suka hallara a filin Arfa domin gudanar da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yaɗa bayanan ƙarya da jita-jita marasa tushe sun taka gagarumar rawa wajen ƙara hargitsi da tayar da...
Mutanen sun mutu ne a yayin da suke bukin murnar nasarar da kungiyar wasan kurket ta samu a birnin Bengaluru. Magoya bayan ‘yan wasan kurket cikin...
Mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan tsaro, Malam Nuhu Ribaɗu, ya bayyana cewa dalilin da ya sa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fifita...
Tsohon Ministan Sufuri kuma tsohon Gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Chibuike Amaechi, ya ce ba ya ganin dacewar yin cacar baki da wanda ya raina a siyasa,...