Wani sabon rahoto da Cibiyar Bincike ta Pew ta fitar ya nuna cewa addinin Musulunci shi ne ke ƙara yaduwa da sauri fiye da duk wani...
Rundunar Tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta kama wani ɗan ƙasar China yayin wani gagarumin samame da dakarunta suka gudanar a Jihar Borno, domin ci gaba...
Isra’ila ta ƙaddamar da wani babban hari kan Iran, wanda ya ƙara fito da rikicin da ƙasashen suke yi a bayan fage na tsawon lokaci zuwa...
Wani ɗan ƙasa mai kishin jihar Kano, Alhaji Abdussalami Muhammad Yaro, ya bayyana damuwa mai zurfi dangane da jinkirin yanke hukunci a Kotun Koli kan rikicin...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dr. Bukola Saraki, ya bayyana damuwarsa kan yadda matsayi da ƙarfin Majalisar Tarayya ke ci gaba da raguwa a karkashin tsarin mulki...
Gwamnatin Tarayyar Amurka ta nesanta kanta daga harin da Isra’ila ta kai wa Iran da safiyar Juma’ar nan, lamarin da ya kara dagula al’amura a yankin...
Kungiyar Nigeria Democracy Working Team (NDWT) ta mayar da martani mai zafi kan kalaman da tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya yi a...
Mahukunta a Ghana sun rufe sama da gidajen rediyo 60 da aka zarga da karya ƙaidoji. Gidajen Rediyon da suke alaƙa da fitattaun ƴan adawa abin...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa Majalisar Dattawa ta 10 ta karɓi da kuma gabatar da ƙudurin dokoki guda 844 tun bayan da...
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan ta’adda yayin wani samame da ta kai garin Kunchin Kalgo a ƙaramar hukumar Tsafe...
Shugaba Tinubu ya fara da tunawa da Ranar Dimokuraɗiyya ta gaskiya a Najeriya, wato 12 ga watan Yuni. Ya yi wa jaruman da suka sadaukar da...
Akalla mutum 204 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin jirgin sama da ya auku da safiyar Alhamis a birnin Ahmedabad, da ke arewa maso...
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata zargin da wata ƙungiya ke yadawa cewa ta karɓi sabon bashi na dala miliyan 6.6 daga ƙasashen ƙetare, tana mai bayyana...
Wani yunkuri da wata ƙungiya a jam’iyyar APC mai suna APC Patriotic Volunteers ke yi na caccakar gwamnatin Kano da zargin karɓar bashi daga ƙasashen waje...
Kungiyar ‘Yan Jarida na Kafafen Sadarwar Intanet a Jihar Kano (Kano Online Media Chapel) ta taya Isma’il Yusuf Makwarari murnar nadinsa a matsayin Manajan Tashar Himma...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba da gudunmuwar da hukumomin bayar da agajin gaggawa suka yi, wadanda suka yi nasarar dakile yiwuwar fashewar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa kafa tashar Himma Radio da TV, wadda ta mayar da hankali kan shirye-shiryen da suka shafi harkokin noma da kiwo,...
Babban kocin ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Usman Abdallah, ya ajiye aikinsa na horas da tawagar a ranar Laraba, kamar yadda sashen yaɗa labarai na...
Wani lauya a jihar Kano, Barista Salisu Salisu Umar, ya bayyana aniyar su ta gurfanar da Mai Martaba Sarkin Khalifa Muhammadu Sanusi II, a gaban kotu,...
Wata mata mai suna Khadija tana fuskantar zargin kashe ’yarta mai suna Fadila, ’yar shekara 11, a unguwar Tukur Tukur da ke Zariya a Jihar Kaduna....