DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun kai hari a gidan wani mai suna Alhaji Yusha’u Ma’aruf, wanda shi ne mai gudanar da asibiti mai zaman...
Hukumar Hisba Ta Hana Kidin Gwauro sabida, ya sa bawa koyarwar Addinin Muslunci Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar Hisba, Dakta Mujahideen Abubakar, ya tabbatar da cewa...
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta yanke shawarar rufe babbar kofar shiga tsohuwar jami’ar na ɗan lokaci, daga ranar 13 ga Maris, 2025, domin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta tsare wani dilan sayar da sassan motoci mai suna Levi Ubodoeze kan zargin...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara ba wa masu juna biyu kulawa kyauta a asibitoci 154 da aka ware a duk faɗin ƙasar. Wannan mataki...
A ranar 22 ga Fabrairu, 2025, wata sabuwar ƙungiya mai suna “Who Is Fixing The North?” ta ƙaddamar da wani yunƙuri na neman a ɗauki...
Hukumar Kula da Albarkatun Mai ta Ƙasa (NMDPRA) ta bayar da sabbin lasisi ga wasu kamfanoni guda uku domin buɗe matatun man fetur a jihohin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutum hudu da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci, tare da kwato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan bindiga da suka yi kuste a jihar da nufin aikata mummunar manufa, lamarin...
Kare hakkin mata, samar da daidaito mai dorewa, da kuma tabbatar da hanyoyin dogaro da kai wa mata da ‘yan mata a duniya baki ɗaya...
Gwamnatin Jihar Kano ta gano mutane 8,875 da ke amfana da shirin Inshorar Kiwon Lafiya ba bisa ƙa’ida ba, wanda ya haddasa asarar har N42,600,000....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar Kotun Tarayya da ke Lagos da kuma ta Yola, jihar Adamawa, ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru 95 a gidan yari kan...
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun ce sun fuskanci matsala a yau Juma’a daga babban layin wutar, lamarin da ya jawo yankuna da dama...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar sabbin ma’aikatan lafiya 774 karkashin shirin ‘National Health Fellows’, wani shiri na musamman da ma’aikatar lafiya...
Rundunar tsaro ta Anty Snatching Phone da ke yaƙi da faɗan daba, ƙwacen waya da kuma daƙile shaye-shayen kayan maye a nan Kano, ta kama...
DGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kulle wani shagon caca da ke cikin birnin Kano, sakamakon karya dokar jihar da kuma saba...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Watan Ramadan wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Baya ga...
Wani rahoton ƙididdigar ta’addanci na duniya ya bayyana cewa Najeriya ta matsa zuwa matsayi na shida a jerin ƙasashen da suka fi fuskantar ta’addanci a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani sabon bincike da aka gudanar, jihohin Abia, Kano da Ebonyi sun fi yawan yaran da ba sa kammala karatun babbar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wasu ‘yan kasar Pakistan biyu da ake zargi da jagorantar wata gungun masu garkuwa da...