Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karrama Mujahid Wada Guringawa, daya daga cikin ma’aikatan tashar Muhasa TV & Radio, bisa kwazo da jajircewarsa wajen bayar...
Gidauniyar Aliko Dangote (ADF) ta kaddamar da shirin rabon abinci na kasa na 2025 da darajarsa ta kai Naira biliyan 16, wanda zai tallafawa ‘yan...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta fitar da sabon rahoto da ke nuna cewa wasu jihohin kasar za su fuskanci tsananin zafin rana...
Mazauna garuruwan Alazawa da Gazan da ke karamar hukumar Kiru a Jihar Kano sun dukufa cikin addu’o’i da sallar Alkunutu, suna neman taimakon Allah bisa...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta, Sheikh Malam Ali Dan Abba, ta kaddamar da sabbin kwamitoci domin kawo sauye-sauye masu ma’ana wajen cigaban...
Aƙalla mutum 1,010 ne suka mutu a faɗin Nijeriya sakamakon hare-haren ‘yan bindiga da na jami’an tsaro a watan Fabrairu, kamar yadda rahoton kamfanin Beacon...
Jami’an tsaron da ke gadin harabar majalisar dokokin jihar Rivers sun ƙulle ƙofar majalisar tare da hana gwamnan jihar Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar. Cikin...
Hukumar kula da sufurin jiragen ruwa a Najeriya ta bayyana cewa za ta yi aiki tare da Hukumar Yaki da Sha da Safarar Ƙwayoyi ta...
A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wani lauya mai zaman kansa, Barista Isa Hassan Na Laraba, ya maka wani alƙali a gaban...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudirinta na karfafa hadin gwiwa da kafafen yada labarai na intanet domin inganta yada bayanai ga al’umma. Kwamishinan Yada Labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, da aka dakatar daga Majalisar Dattawan Najeriya, ta daukaka karar dakatarwarta zuwa Kungiyar Majalisun Duniya (IPU) a Majalisar...
Gyaran Arewa ya zama batun da ya fi dacewa ga al’ummar Arewa maimakon shugabanninta. Ƙungiyar da ke kiran kanta da suna “Who Is Fixing The North?”...
Majalisar Wakilan Nijeriya ta bai wa Hukumar Kula da Sadarwa ta Ƙasar, NCC umarnin a gaggauta rufe duk wasu shafukan intanet na batsa a fadin...
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta amince da nadin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano. Bakori, wanda...
Cutar sankarau ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 26 a jihar kebbi, inda gwamnatinta ta tabbatar da cewa wannan lamari na bullar cutar yana iya...
Wani direban babbar motar dakon yashi ya haifar da hadari mai tsanani a yayin da ya bijirewa umarnin tsaiwar da danjar ta yi masa a...
An shiga wuyar mai a biranen Nijar musamman a birnin Yamai inda ake ganin dogayen layin ababen hawa, lamarin da ya haddasa tsaiko a harakokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kano zuwa Yusuf Maitama Sule Jami’ar Ilimi...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta sanar da cewa za ta fara sayar da fom din shiga jami’a kai tsaye (Direct...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna Elizabeth Peter daga unguwar Korokpa da ke karamar hukumar Paikoro a jihar Neja ta nutse...