DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘Yan Jarida da Masu Buga Labarai a yanar gizo ta Northern Online Media Group (NORP), reshen Jihar Kano, ta jinjinawa wakilin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ake shirin shigowa cikin watan Ramadan mai alfarma, Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) na yin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa gyara da inganta asibitoci a fadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Yadda Ake Ba da Kwangiloli da Bibiyar Ayyuka na Jihar Kano, Comrade Nura Ma’aji Sumaila, ya samu lambar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan Hukumar Samar da Ruwan Sha ta Jihar Kano sun tsunduma yajin aiki tare da gudanar da addu’o’in Alqunuti, domin neman saukin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama matasa 17 da ake zargi da shirya tayar da zaune-tsaye a wasu sassan...
DAGA AHMAD HAMISU GWALE Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria, Dr. Barau Jibrin, ya bayyana matukar sha’awarsa na ganin kungiyar kwallon kafa ta Barau ta sami gurbin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano (KCSF) ta bayyana goyon bayanta ga matakin Gwamnatin Jihar Kano na kafa kwamitin tantance ayyukan kungiyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar Kungiyoyin Farar Hula ta Kano (Kano Civil Society Forum – KCSF), wadda ke karkashin jagorancin kungiyoyi 87 na matasa, ta bayyana...
Daga Mukhtar A. Haliru, Tambuwal – Sokoto A ci gaba da ayyukan jin ƙai na Kwamitin Maida Alkhairi na Gidauniyar Attahiru Bafarawa, an gabatar...
l
Sakamakon yawan rashin jituwa da ake samu tsakanin Real Madrid da hukumar La Liga ta Sifaniya, rahotanni na cewa ƙungiyar na duba yiwuwar barin gasar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotun jiha da ke Kano, mai zamanta a sakateriyar Audu Bako, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Amina Adamu, ta yanke hukuncin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin kayan abinci masu mahimmanci kamar shinkafa, fulawa, madara, wake, da spaghetti ya ragu da sama da kashi 40% a Kano, sakamakon...
A Najeriya, siyasa ta zama wasan kwaikwayo inda ƴan siyasa ke cin karensu ba babbaka. Sauya sheka daga wata jam’iyya zuwa wata ya zama ruwan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ragu zuwa kashi 24.28% a watan Janairu daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluma na nuni da cewa a cikin shekaru 10 da suka gabata, an kashe aƙalla Naira Tiriliyan 7 da biliyan 200 ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun bayyana cewa an tsinci gawar wani dalibi mai shekaru 15 a Kwalejin Fasaha da ke Malali, Kaduna, inda ake zargin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar Barcelona ta sake darewa kan teburin gasar La Liga bayan da ta samu nasara mai wahala da ci 1-0 a kan...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Babban jami’in hukumar kashe gobara na birnin Toronto, Todd Aitken, ya bayyana cewa mutum 18 daga cikin fasinjojin sun samu raunuka a...