DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta duba yiwuwar yin garambawul ko sake nazari kan dokar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani kwamitin alkalai biyar na Kotun Koli ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Uwani Abba-Aji ta yi watsi da ƙarar da Gwamnan Jihar Ribas,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bai wa duk ma’aikatan gwamnatin tarayya wa’adin ranar Litinin, 17 ga Fabrairu, 2025, domin tantance sahihancin bayanansu a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A cikin wannan zamani na fasahar zamani, yawaitar amfani da shafukan sada zumunta ya zama ruwan dare, musamman a tsakanin matasa. Wannan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Manoman Rani a yankin Madatsar Ruwa ta Watari, da ke karamar hukumar Bagwai a Jihar Kano, sun bayyana fargabar fuskantar mummunar asara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jaddada cewa babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa mutanen Gaza ficewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda ya kori ’yarsa daga gonarsa saboda ta makara wajen zuwa aiki, lamarin da ya...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Babban lauya mai kare hakkin bil’adama kuma Babban Lauyan Najeriya (SAN), Mista Femi Falana, ya shigar da kara a babbar kotun Legas...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wani fasto tare da wasu da ake zarginsu da hannu a safarar bindigu zuwa ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Oluwatosin Ajayi wata mace ce mai gyaran mota da kan fita aiki a kowacce rana da misalin ƙarfe 11 na safe. Kamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata kudirinta na cika alkawurran da ta dauka lokacin kamfe, musamman wajen koyar da matasa da mata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A lokacin mulkin soja ne ake fafutukar neman jiha, domin kuwa a wancan lokaci mutum guda ne ke da iko. Yanzu kuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabiru Yusuf, ya ce; ba shi da masaniya kan abin da ya faru a Unguwar Rimin Zakara da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƴan jaridu marubuta labaran wasanni ta ƙasa reshen jihar Kano ta karrama Ahmad Hamisu Gwale na Premier Radio Kano a matsayin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon shugaban hukumar masu hidimtawa kasa (NYSC), Manjo Janar Mahraz Tsiga (mai ritaya), tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mummunar gobara ta afkawa kauyen Zago da ke karamar hukumar Dambatta a jihar Kano a ranar Laraba, inda ta haddasa konewar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar da ke haramta yin fitsari, ba-haya, zubar da shara, da tofar da yawu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana tuhumar wasu manyan mutanen gari a ƙaramar hukumar Bagwai da haɗa kai wajen karɓe kuɗaɗen wani matashi Bafulatani da zummar yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan kasuwar man fetur a sassan fadin kasar nan sun fara canza tambarin kamfanin man fetur na kasa NNPCL a gidajen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau Laraba, Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nemi amincewar Majalisar Dattawa domin korar wasu kwamishinonin zabe (RECs) na jihohin...