DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan jinkai Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewar yanzu haka gwamnonin jihohi suna can suna kokarin sauya sunayen talakawan da gwamnatin tarayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Kulla Alakar ceto matasa daga harkar shaye-shaye da zaman kashe wando da ke fadin jihar tare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Yadda Ake Ba da Kwangiloli da Bibiyar Ayyukan Gwamnatin Jihar Kano, Kwamared Nura Iro Ma’aji, ya bayyana cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasar na Nigeria ya ce bai saci ko sisin kwabo mallakin Najeriya ba, tsawon shekaru 8 da ya yi yana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai da alamurann cikin gida na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya yace zai jagoranci yiwa Hon. Ali Sani Madakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙaramin ministan lafiya da walwalar jama’a, Dr Iziaq Salako, ya nuna buƙatar dawo da taken nan na “Kasancewa bakar fata abin alfahari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata ɗaliba daga Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, mai suna Khadija Hassan Chiranchi, da kuma saurayinta Khalid Hussain wanda aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam da Gaskiya a Harkokin Jama’a (SERAP), ta maka Shugaba Bola Tinubu da Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC),...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun kai hari garin Garo da ke Ƙaramar Hukumar Kabo a Jihar Kano cikin daren ranar Lahadi, inda suka sace...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wutar lantarki yayin da ya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai bawa Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf shawara kan harkokin matasa da wasanni, Alhaji Sani Danja, ya bayyana cewa samar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF), ya ce, daliban makarantun Primary kaso 9.6 ne kacal suke da kwarancewar karatu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tisa keyar wata mata mai suna Dumsile Dludlu gidan yari har na tsawon shekaru uku saboda laifin leken asirin sakwannin mijinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya, ta hannun hukumar kula da shaidar zama dan kasa ta kasar (Nimc), ta jaddada aniyar kaddamar da katin zama dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu sana’ar cire kuɗi ta hanyar POS a Nijeriya na iya ƙara farashin ayyukansu sakamakon amincewar gwamnatin tarayya da karin 50% na...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Daliban da suka karanta ilimin kimiyyar bayanai da dakin adana bayanai (Library and Information Science), a Jami’ar Northwest dake Kano suka kammala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Dakta Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa babu wata jiha a Arewa Najeriya da ke da kashi 50...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a. Wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano tace babu wani dalili da zai hana yin da taron Maulidin Tijjaniyya, na kasa da aka tsara gudanarwa a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kula da Zuba Jari ta Jihar Kano, KANINVEST, ta rattaba hannu kan yarjejeniya (MoU) tare da STATA Power Utility...