DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA Kungiyar Kwadago ta NLC a Nijeriya ta dakatar da zanga-zangar adawa da karin farashin kudin kira da na data da kamfanonin sadarwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata babbar kotu a jihar Kogi da ke zaune a Lokoja ta sauke Alhaji Ahmed Muhammed Tijani Anaje daga muƙamin Ohinoyin Ebira....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar kotun jihar Kano, mai lamba hudu karkashin jagorancin mai Shari’a Usman Na Abba, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dangane da nasarorin da aka samu wajen lura da ayyukan gwamnati a fadin Jihar Kano, da kuma kokarin tabbatar da inganci sabida...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gidauniyar Festula ta Najeriya, ƙungiya mai tallafawa mata masu fama da yoyon fitsari (VVF), ta ba da tiyata kyauta da tallafin sana’o’in...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wata doka da ke tanadin ci tarar Naira dubu 25 ga duk wanda aka kama...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta karyata labarin da ke yawo cewa tana shirin ƙara farashin wutar lantarki nan da wani lokaci kaɗan. Mai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an tsaro sun harbe mutane hudu tare da raunata wasu 16 a yayin atisayen rushe gine-gine da gwamnatin Jihar Kano ta gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta NDLEA reshen jihar Kano sun gargadi iyaye kan yaɗuwar wasu alewa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mazauna Unguwar Rimin Zakara da ke Karamar Hukumar Ungoggo a Jihar Kano sun numa matukar damuwa da abin da ya faru a...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Kungiyar Kano Pillars ta sanar da nada tsohon dan wasan Super Eagles da Borussia Dortmund, Ahmed Garba Yaro Yaro, a matsayin sabon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kafofin watsa labarai na Yanar Gizo ta Northern Online Media Group ta zabi sabbin shugabannin Kungiyar a ranar Asabar. Zaben da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani mataki na tsaro da Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, da ke jihar Kano ya dauka domin magance barazanar...
DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta musanta jita-jitar da ake yadawa na fara daukar aiki a Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin Najeriya ta ce ta lallata wurare 12 da ake tace man fetur ba bisa ƙa’ida a yankin Naija Delta da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ‘yan Najeriya su shirya karin kudin wutar lantarki a watanni masu zuwa. Mai ba Shugaba Bola Tinubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya kaddamar da kungiyar masu tallata aiyukan gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf...
DAGA IBRAHIM HOTORO Mayakan ‘yan tawayen kungiyar M23 na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango na kutsa kai a garin Bukavu dake zama babban birnin kudancin Kivu, kwanaki bayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Fiye da mutane 50 ne suka mutu a yau Asabar a wani harin bam da aka danganta ga sojojin Sudan a kan...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Hakan na zuwa ne a lokacin da rundunar ƴan sanda ta jaddada aniyarta ta tabbatar da bin dokar mallakar takardun inshora ga...