DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wara Babbar kotu dake garin Minna ta yanke wa Abubakar Muhammad-Buba hukuncin daurin rai da rai bayan an kama shi da laifin...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Wata mata mai suna Maimunat Ibrahim ta ce likitocin asibitin Aminu Kano sun cire mata mahaifa da Jaririn ta ba tare da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Manhajar TikTok ta ci gaba da aiki a Amurka a ranar Lahadi bayan tsohon shugaban ƙasa Donald J. Trump ya bayyana shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce ɓatanci da ake yi wa Fulani a fadin kasar bai dace ba. Gwamnan ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da masu amfani da manhajar Tiktok ( Kungiyar Kwankwasiyya Tiktokers) wadanda za su rika tallata aiyuka da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu fusatattun matasa sun kona wata Adaidaita Sahun, da ake kyautata zaton na masu satar waya ne akan titin Ibrahim Taiwo dake ...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutane Saba’in Da Bakwai Sun Rasa Rayukansu A Ya Yin Fashewar Tankar Mai A Neja. Mutane saba’in da bakwai sun rasa rayukansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya jaddada kudirinsa na aiki kafada da kafada da masu ruwa da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano, ƙarkashin jagorancin Barr. Muhuyi Magaji Rimin Gado na neman mataimaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata dalibar mace a Kwalejin kimiyya da fasaha Jihar Kano wato Kano State Polytechnic, wadda aka boye sunanta ana zarginta da...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Rundunar ƴansanda ta kama wani da ake zargin lauya na bogi ne mai suna Godwin Eguabor yayin da ya ke wakiltar wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Gobara da ta tashi a wani gida ta yi sanadiyyar rasuwar wata budurwa a unguwar Ja’en Sabere da ke karamar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason kudadensu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan nuna halin rashin kula da Iyaye ke yi ga yaransu a jihar bayan ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bukaci Gwamnatin Tarayyya da Gwamnatin Jihar Kano dasu biya wadanda allurar fizer ta illata hakkokin su, yadda ya kamata ba tare...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Gwamnatin Tarayya ta ce, ba fa ita ce ta kar Zamon ba, domin kuwa ko ratayar ma ba a bata ba....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan sandan jihar Benue ta sanar da mutuwar wasu iyalai 9, sakamakon wata babbar motar data afka har cikin gidan su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta amince da Kudirin Gyaran Haraji, inda ta ba da shawarar cewa kada a kara harajin VAT kuma ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Niger mai lamba 7 da ke da zama a garin Minna ta yanke wa wasu ‘yan mata 3 hukuncin...
DAGA MUHAMMAD TUKUNTAWA Majalisun dokokin kasa sun kara yawan kudin shigar da hukumar hana fasa kwauri, ta kasa Kwastam, zata tarawa gwamnatin tarayya daga naira triliyan...