DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai taimaki wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu ba. Sarkin ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana jimamin kisan wata budurwa mai suna Salome Adaidu, mai shekara 24, wadda ake zargin saurayinta Timileyin da kashe ta a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare a Nijeriya JAMB, ta ce ba ta fara rijistar masu shirin rubuta jarrabawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistret mai lamba 70 da ke jihar Kano, karkashin jagorancin mai Shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta aike da wasu mutane gidan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin (CBN) ya yi shelar ƙaƙaba wa bankuna 9 tarar naira biliyan 1.35 kan rashin saka wa mutane kuɗi a ATM...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta bayyana littafin zuben da za a yi amfani da shi wajen amsa tambayoyin harshen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da su kwantar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya gwangwaje Yan Wasan Kano Pillars (Yan Kasa da Shekaru 19) da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kirkiri wani tsari na musamman da Gwamnatin za ta rinka tattaunawa da al’umma kai tsaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya ce cire tallafin man fetur alheri ne ga gwamnatocin jihohin Nijeriya. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani hobbasa na mussaman don habaka harkar kiwon lafiya, Majalisar Dokoki Ta Jihar Kano ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mahalarta ɗaurin aure mutum 19 daga Jihar Kano sun ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama ma’aikatan haraji a jihar Katsina bisa zargin zambar kudi naira biliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƴan kasuwar Singa da ke nan Kano, ta nuna takaicinta game da yadda masu Siyar da Buredi da sauran masu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Marasa lafiya a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano na cikin mawuyacin hali, inda rashin isassun gadaje a sashen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴansandan jihar Filato ta kama wata mata mai suna Nanman Pungtel da yara uku da ba ta iya bayar da cikakken...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDI Kimanin manoma 40 ne aka kashe yayin da wasu da dama ba a san inda suke ba a halin yanzu, bayan da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta koddari aniyar kawo karshen yawaitar tara shara akan tituna da wasu wurare da ake tara sharar ba...