DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rahotanni na nuni da cewa wasu masu garkuwa da Mutane sun kai hari kan wani masallaci a kauyen Birnin Yaro, jihar Zamfara,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta kashe ‘yan ta’adda 25 da jikkata 18 da tarwatsa maɓoyarsu a Jihar Zamfara. Dakarun Operation Fansan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A ranar Asabar, 10 ga Janairu, 2025, Alhaji Usman Saidu, wanda aka fi sani da Santuraki Kupto, ya gudanar da taro tare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barcelona ta lashe Gasar Spanish Super Cup na bana bayan ta samu nasara mai ban mamaki da ci 5-2 kan Real Madrid,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An dawo da yara 59 zuwa Kano da ‘yansanda suka kama bisa zargin cewa safararsu aka yi. An mika yaran wadanda dukkansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayar da rahoton mutuwar mutane da yawa a kauyen Kakindawa, dake karamar hukumar Maradun, a jihar Zamfara, sanadiyyar harin jirgin sojojin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kammala shirye-shiryen raba kayan sawa kyauta ga daliban da ke makarantun gwamnati a jihar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A matsayin wani bangare na kokarinsa na taimakawa al’umma, Alhaji Usman Sa’idu, wanda aka fi sani da Santurakin Kupto, ya dauki nauyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da jami’an tsaro da sauran ɓangarori da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sallami gaba ɗaya kwamishinonin jihar, inda ya ce ya na so ne ya kawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamnta a Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’a kan rikicin masarautar Kano da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida na jihar Kano, Hon. Baba Halilu Dantiye, ya kai ziyarar taya murna ga magajinsa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi cikin dare, ta ƙone wata mata mai suna Jumai Sunday, mai shekara 24 tare da ɗanta, Nasir...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta bayyana aniyar ta na hada kai da kafafen yada labarai na yanar gizo domin yada shirye-shirye da manufofinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Bauchi ta ware Naira miliyan 400 a cikin kasafin kudin shekarar 2025 don sayen kwamfuta guda shida domin ofishin Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu yara maza 59 da ake zargi anyi safarar su ta hannun ‘yan...
Fassarar Binciken Mohammed Dahiru Lawal Ikirari: Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci—Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin cewa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwaman jihar kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana ƙudurin shi na ɗaukar matakin daya kamata ga dukkan kwamishinan daya kawo masu wasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta tabbatar cewa za a ƙara kuɗin kiran waya da data, amma ba da kashi 100 kamar yadda kamfanonin sadarwa...