DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun tabbatar da cewa a ranar Lahadi da misalin karfe 12 :30 dare a Unguwar Elpies Street,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama wani sharhi kan harkokin siyasa mazaunin Kaduna Mahdi Shehu. Jaridar SOLACEBASE ta ruwaito...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Aƙalla mutum 71 ne suka rasu a Ethiopia a lokacin da wata babbar mota cike da fasinjoji ta faɗa a cikin kogi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fiye da malaman makaranta 3,000 daga kananan hukumomi 13 na Jihar Ebonyi suka gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi a Abakaliki, babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya na godewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar, da ya cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar tabbatar da adalci da daidaiton tattalin arziki a Najeriya SERAP ta bukaci Kotun ɗa’ar ma’aikata da ta wallafa adadin kadarorin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NAFDAC ta yi nasarar lalata magunguna, kayan abinci, da kayan sha na jabu da suka kai darajar sama da Naira biliyan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Nijeriya ta nuna damuwa akan yadda ake samun karuwar dakatarwa ko dage tashin jiragen sama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Mozambique na cewa adadin fursunoni da suka tsare a wani gidan yarin ƙasar ya haura dubu 6000 ciki harda wasu...
SAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar Alhamis ne Hukumar kula da Ƴan sanda, PSC ta ƙara wa Hauwa Ibrahim Jibrin girma zuwa muƙamin kwamishina (CP). Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya sake rasa dansa Abduwahabu, kasa da awanni 24 bayan rasuwar mahaifiyarsa. Sakataren yada labaran gwamnan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar kwamitin yiwa daurarru afuwa a jihar Kano hajiya Azumi Namadi Bebeji ta bukaci al’umma musammam mawadata da kuma ‘yan kungiyoyin cigaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamantin Tarayya ta karyata sabon zargin shugaban kasar Niger Abdurrahaman Tchiani game da cewa ya fadawa gwamnatin tarraya cewa kasar faransa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Meta wanda shi ne mallakin dandalin sada zumunta na Facebook da Instagram da WhatsApp ya bayyana cewa daga ranar 1 ga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Alkalin Kotun mai zaman nata a Noman slands ya Ja kunnen Jami,an Hukumar kula da zirga zirgar Ababen hawa ta jahar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da zirga zirgar Ababen hawa ta jahar Kano KAROTA, ta gurfanar da wasu mutane 3, da ake zarginsu da cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai yiwuwar kamfanoni sadarwa za su ƙara kuɗin kira da na data da kuma tura rubutaccen saƙo a farkon shekarar 2025...
DAGA UMAR IDRIS SHUAIBU, KANO Da farko Muhammad Garba, ya kasance matashi dan asalin jihar Kano zuwa fitaccen mutum mai suna a aikin gwamnati, kafafen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani hatsarin mota ya yi sanadin raunata mutum 22 waɗanda ke tattakin bikin kirsimeti a Gombe, babban birnin jihar Gombe da ke...