DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Abdulkadir, ya amince da murabus din Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Ibrahim Muhammad Kashim Sanarwar hakan ya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon kwamishinan ‘Yan sandan Najeriya a Jihar Kano Muhammad Wakili mai ritaya ya shiga cikin jerin masu adawa da shirin kirkiro ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Majistare da ke Kafanchan a Jihar Kaduna ta tsare wata mata mai shekaru 30 a gidan yari bisa zargin kashe jaririyarta...
DAGA LAWAL ZUBAIRU Akaron farku kungiyar Fulani ta miyyati Allah Koltol-Hore ta kasa ta kirkiro taron shan fura da nono na Duniya. Taron da ya gudana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf, ya sanar da sake fasalin majalisar zartarwa ta jihar domin tabbatar da daidaituwar harkokin siyasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake fasalin majalisar zartarwa ta jihar a ranar Alhamis. Jaridar INDA RANKA ta ruwaito cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Masu Gudanar da Zakka da Waqf a Najeriya, wato AZAWON, ta bayyana cewa Zakka kaɗai ta isa ta rage yawan talauci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta sanar a hukumance cewa kasar Saudiyya ce za ta karbi bakuncin gasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki bayar da belin Yahya Bello. Tsohon gwamnan na jihar Kogi ya bayyana a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Mista Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin muƙaddashin Akanta Janar na Tarayya (AGF). Wannan sanarwa ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wasu mutane uku da ake zargin sun mallaki kudaden jabu da suka kai Naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani sakamakon rashin aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi....
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ƴan Wasan Real Madrid Shida Ne Daga Cikin Fitattu 11 A Ƙwallon Kafa A Duniya Na Fifpro Na 2024. Cikinsu har da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rangwamen Naira 100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman, a wani yunƙuri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jihohin Kano da Katsina, sun zama sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kudi a hannun mutane da hakan ya faro tun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kashe Naira 1,064,570,891.79 wajen tafiye-tafiye zuwa kasashen waje cikin watanni 9. A cewar SAHARA REPORERS...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da aka samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar Kano sakamakon sabbin dabarun da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Alkalan Najeriya (MAN), reshen jihar Cross River, ta shiga yajin aikin sai baba ta gani bayan kasa cimma matsaya da gwamnati...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC, ta gargaɗi masu harkar sarrafa fulawa da su a faɗin ƙasar nan da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta Amnesty International, ta yi cewa mutum 10,000 ne suka mutu...