DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dokokin jihar Kano ta fara yunkurin garambawul ga dokar hukumar kashe gobara ta jihar mai lamba 17 ta shekarar 1970 domin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta sanar da shirin ta na dawo da karbar haraji daga hannun matuka baburan Adaidaita Sahu a jihar. Kwamishinan...
Assalamu alaikum Misali, mutum ne duk wata matsala da yake ciki da damuwar da yake ciki, yana dorata akan zaluncin Shugabannin sa, amma kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya a ranar Laraba ta sanar da dakatar da jami’anta guda hudu da aka samu da laifin satar Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ‘Yan sandan Jihar Akwa Ibom ta rusa wata haramtacciyar masana’antar kera bindiga da wani mahaifi da ‘ya’yansa suke gudanarwa, suna kera...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan CBN, Emefiele ne ya mallaki rukunin gidaje 753 da Hukumar Yaki da Rashawa da Tattalin Arziki EFCC ta ƙwace a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu matasa ‘yan Arewa sun gudanar da zanga-zanga a ƙofar shiga majalisa a ranar Talata domin jan kunnen masu tsagin shugaban majalisar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kula da Cibiyoyin Kiwon Lafiya a Matakin Farko ta Kasa NPHCDA ta bayyana cewa gwamnati za ta fara yi wa yara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu zanga-zanga sun mamaye majalisar dokokin Koriya ta Kudu bayan Shugaba Yoon Suk Yeol ya kafa dokar ta-baci. An shiga yanayin rudani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano, Injiniya Garba Ahmad Bichi, ya bayyana cewa jihar na bukatar kusan litar Ruwa miliyan 700...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗaya daga cikin masu taimaka wa shugaban ƙasa, Bola Tinubu, kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya tabbatar da cewa babu wani shiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙananan yaran nan guda huɗu ’yan gida ɗaya da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna sun kuɓuta. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Ranar Litinin ƙungiyar ƙwadagon Najeriya NLC ta shiga yajin aikin gargaɗi a jihohin ƙasar 14 da kuma birnin Abuja, biyo bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar kare hakkin Dan Adam da tallafawa al’umma ta Awareness for Human Right And Charity Foundation (AWRCF) ta gudanar da gangamin bayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta sahalewa hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta karɓe wani rukunin gidaje 731 dake birnin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikata a Jihar Kaduna, sun fara yajin aiki na mako guda saboda rashin aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi a jihar. Ƙungiyoyin...
DAGA ALIYU DANBALA GWARZO. Alhaji Sani yamadi Shugaban jamiyyar APC na karamar Hukumar Gezawa, ya gabatar da bada tallafin a yayin Taron saukar karatun Al Quran...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargadi na mako biyu da zai fara daga ranar 2 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar wakilan Nijeriya ta dage yin muhawara akan dokar garambawul ga haraji da ta shirya gudanarwa a ranar Talata, biyo bayan matsin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Kano tana sake gina hasumayar shataletalen gaban gidan gwamnatin data rushe a baya. A watannin baya ne Gwamnatin jihar Kano, karkashin...