DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar manyan likitoci tare da likitocin hakora sun tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai daga ranar Litinin dinnan a Najeriya Jaridar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An karrama rukunin Ɗangote da sauran rassansa da lambar yabo ta FMDƙ mai zinare a matsayin kamfanin da ya fi biyan haraji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi kira da a yi wa tsarin zaben ƙasar garambawul, inda ya ce akwai buƙatar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo ya bayyana Najeriya a matsayin ƙasar da ta gaza sakamakon shugabancin tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi...
Bayan watanni a yaƙin neman zaɓe, al’ummar Jihar Ondo, sun zaɓi Lucky Aiyedatiwa na jam’iyyar APC a matsayin gwamnan jihar, wanda zai mulke su na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da aikin gwamnati ta Jihar Bauchi ta dakatar da wasu ma’aikata shida daga ma’aikatar ayyuka da sufuri bisa zargin karkatar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Wani matashi dan shekara 21 ya halaka mutane takwas tare da raunata 17 a birnin Wuxi dake gabashin kasar China da yammacin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi kakkausar suka ga halin da Najeriya ke ciki a karkashin jagorancin shugaban kasa Bola...
DAGA IBRAHIM HAMISU Kungiyar Raudhatur-Rasul za ta yi bikini cika shekara 16 da kafawa, da karrama Zakarun gasar musabaka yabon ma’aiki S.A.W da kuma karrarama...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar kare hakkin dan Adam ta Najeriya ta fitar da wani rahoto da ke nuna cewa an samu karuwar yadda ake cin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yau Asabar jama’ar Jihar Ondo suka fita zuwa rumfunan zaɓe domin zaɓen gwamnan jihar. Zaɓen na zuwa ne watanni 11 bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar kula da harkokin shari’a ta Najeriya (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a G.C Aguma na babbar kotun jihar Ribas da Mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa wani tankar gas dauke da silindar ta fashe a wani Gidan mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargi da garkuwa da mutane a ƙauyen Danshoshiya na yankin Kwanar Ɗan Gora a Jihar Kano sun baƙunci lahira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Koli ta yi watsi da karar da wasu Antoni Janar na jihohi suka shigar, suna kalubalantar dokar da ta kafa Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Nyesom Wike, ya dakatar da Injiniya Shehu Hadi Ahmad, Sakatare Janar na Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakamakon bincike ya nuna cewa fiye da kashi 70% na mata a Jihar Kano suna son haihuwa a gida duk da haɗarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni na nuni da cewa tashin farashin kayan abinci ya shafi kayan abinci irin su Man Garki da shinkafa da Taliya da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta shawarci al’umma da su dinga yin gwajin Ciwon Suga kafin ta jawo wata babbar matsala ga...