DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani ɗalibin makarantar sakandaren Obada Idi-Emi da ke ƙaramar hukumar Imeko Afon a jihar Ogun, mai suna Ariyo, ya mutu bayan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu Yan Kasuwar Mile 12 dake Jihar Lagos da suka fito daga Jihohin Arewa Dan sauran sassan Najeriya sun koka da halin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani bincike ya nuna cewa san suga da yawa a lokacin yarinta da ma lokacin da yaro ke ciki na haifar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘Yan sandan Nijeriya (NPF) ta kama mutane 130, ciki har da ‘yan ƙasar waje 113 – galibinsu ‘yan ƙasar Sin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar ta bayyana cewa “mutane 10” sun mutu sannan kuma an kai wani jariri dan shekara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar tarayya mai wakilar karamar hukumar Dala a jihar kano, Aliyu Sani Madakin Gini ya bayyana ficewarsa daga tafiyar Kwankwasiyya dake...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano a karkashin ma’aikatar lafiya, ta kaddamar da rigakafin cutar shan inna a karamar hukumar Ungogo, saboda yawan al’ummar yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan Najeriya mazauna ƙasar Libya, sun shiga firgici bayan da Hukumomi suka fara kamen su biyo bayan hukuncin da Hukumar Ƙwallon Ƙafa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Manchester City ta yi rashin nasara daci 2-1 a gidan Bournemouth a wasan mako na 10 a Premier League da suka fafata...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mahukuntan gasar La Liga sun sanar da Robert Lewandowski a matakin gwarzon La Liga na watan Oktoba. Karo na uku a jere...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya sakeyin tashin gwauron zabi a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAFA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi Allah-wadai da matakin gurfanar da yara kanana a gaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kimanin masu zanga zangar su 76 ne aka tuhuma da manyan laifuffuka 10 da ya hada da cin amanar kasa, lalata kayayyaki,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da shawarar da taron Majalisar Tattalin Arziƙin Nijeriya ya bayar na janye sabon ƙudurin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa kan yaran da aka kama a lokacin Zanga-zanga. Gwamnan ya ce zan yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane biyu Bukar Galadima da Sulaiman Ahmed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ƙungiyar kwallon ƙafa ta Manchester United ta kori mai horas da ƴan wasanta Erik ten Hag bayan ya shafe shekaru 2 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙotun ɗaukaka ƙara a Najeriya ta ce Alhaji Mustapha Haruna Jokolo ne sarkin Gwandu da ke Jihar Kebbi, saboda a cewarta ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aƙalla mutum bakwai ne suka rasu sakamakon ruhsewar wani gini a babban birnin tarayya Abuja. Muƙaddashin daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Abun mamaki baya karewa, a ranar 26 ga watan Oktoba ne a garin shanga da ke jihar Kebbi, wata Amarya mai suna...