DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Majisatare da ke Ilori a Jihar Kwara ta yanke wa ma’auratan hukuncin ne bayan mijin ’yarsu ya yi karar su bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Wata musayar wuta da aka yi a tsakanin ƴan bindiga da dakarun tsaro na sakai CPG a jihar Zamfara PRNIGERIAN ta...
Kamar sauran hanyoyin sufuri na Najeriya, hanyoyin zirga-zirga ta ruwa sun zama tarkon da ke cin rayukan al’umma, musamman ga masu amfani da kwale-kwale domin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙarin farashin man fetur da aka yi ƙara jawo guna-guni a wajan fasinjoji yayin da direbobi ke cewa da ma can ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bene mai hawa 2 ya ruguje a kan titin Amusu, dake shiyar Orile Iganmu ta jihar Legas. Bene ya ruguje ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar mota ta take wasu ma’aurata da wani mutum ɗaya a hanyar Sagamu-Ogijo da ke Jihar Ogun wanda hakan ya yi...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Tabbas, ko shakka babu a kasar nan da kuma jihohin mu, muna cikin matsaloli...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan tashin farashin man fetur, farashin gas din girki ya hau zuwa Naira 1,500...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata gobara ta kone gidan kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Alhaji Bilyaminu Moriki da ke Gusau. Hakan na kunshe ne cikin wata...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Super Eagles ta yi barazanar kauracewa wasan da za ta kara da kasar Libya a wasan neman gurbin shiga gasar cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan Jihar Legas ta tabbatar da cewa, wani mutum ya kashe kansa ta hanyar faɗawa a kogi sakamakon tasirin shan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mafi akasarin masu sana’ar sayar Kosai a cikin birnin Kano sun daina kasuwanci saboda tsadar wake da man girki a jihar ....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya shawarci ƴan Najeriya da kar su yi bori da sanyin jiki duk inda suka ga abincin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluma daga rumbun tattara bayanai na hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) an gurfanar da ‘yan siyasa, ma’aikatan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Biyo bayan nasarar da kungiyar ta samu a filin wasa na Godswill Akpabio a birnin Uyo ta hannun dan wasanta Dele Bashiru,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata mai shekara 70 ta haihu a Indiya bayan shekaru 54 da yin aure a cikinta da mijinta a kullum suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Hezbollah ta dauki alhakin harin da wani jirgin sama mara matuki da aka kai kan sansanin soji da ke arewacin Isra’ila...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mamallaka Wani Ginin Masaukin Mutane Mai Suna ( Unique Guest In ) Dake Unguwar Danbare a Jihar Kano sun bayyana Cewa Zasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayyana Amana da nutsuwa a matsayin wasu daga cikin manyan abubuwan da suke tabbatar da ingancin taron Maulidi a fadin Duniya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Enugu, tayi bayani akan shirin ta na fara karbar haraji akan masu ajiye gawarwaki a dakin ajiye gawa dake fadin Jihar....