DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun jihar Kano, ta sanya ranar 10 ga Oktoba 2024, don yanke hukunci kan karar da aka shigar gabanta na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sanar da yin sassaucin haraji akan wasu abubuwan da suka shafi man Diesel da iskar Gas don samar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP a Kano ta canja dan takarar shugaban karamar hukumar Kumbotso Ali Hard Worker Dan Maliki. Jam’iyyar NNPP ta sauya wanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar LP, a zaben shekarar 2023 Peter Obi, ya ce ayyukan ta’addanci da suka addabi kasashen nahiyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mummunar gobarar ta babbake motar dake kan wata babbar hanya a yankin arewacin birnin Bangkok yayin da take dauke da yara 38-da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jihar Bauchi, ta sanar da cewa fiye da manyan Malamai 30 sun bar aiki a jami’ar Sa’adu...
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren ɗan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen satar mutane da karɓar kuɗin fansa, Bello Turji, ya zargi gwamnan Zamfara...
DAAG YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Isra’ila ta sanar da rufe sararin samaniyar ƙasar, tana karkatar da jirage zuwa wasu filayen jiragen na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Isra’ila ta ce an harba daruruwan makamai masu linzami cikin Isra’ila daga Iran. A karon farko cikin shekaru da dama...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah ta yi duba akan kukan da wasu al’ummar Kano suka kai mata game da wasu lamuran rashin tarbiyyar da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya a wani ɓangare na bikin ranar 1 ga Oktoba ta samun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban Mutane Sun Fito Zanga-zanga A Legas Da Abuja A Ranar Cikar Najeriya Shekaru 64 Da Samun Yancin Kai Sabuwar zanga-zanga ta...
Muhimman Bayanai 13 Daga Cikin Jawabin Ranar Samun Yancin Kai Na Shugaba Tinubu 1. “Saboda sauye-sauyen da aka yi, kasarmu ta samu masu zuba hannun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Siminalaye Fubara ya maida wa tsohon Gwamnan Ribas, ubangidan sa kuma Ministan FCT Abuja Nyesom Wike kakkausan raddi. Fubara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotu da ke zamanta a Kano ta yanke wa Ya’u Abdullahi dan shekara 80 hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano yayi kira da kada a shiga zanga-zangar tsadar rayuwa irin wadda aka shiga a baya kamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga masu ɗauke da muggan makamai sun afka garin Janbaƙo cikin Ƙaramar Hukumar Maradun a Jihar Zamfara. Maharan sun kai farmakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙsa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƙasa jawabi da safiyar ranar Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 7 na safe....