DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamitin Manufofin Kuɗi na Babban Bankin Najeriya CBNya sake daga darajar kudin ruwa da maki 50. A halin yanzu CBN ya ƙara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Biri da gatari kashe mai gona. Kamar haka ‘yan Najeriya suka fara gani daga makonni kaɗan da suka gabata, yayin da gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sandan Kano 5 sun rasu Sanadiyyar hatsarin mota a hanyarsu ta dawowa daga jihar Edo, inda suka je don aiki na musamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi ɗan kimanin shekaru 18 mai suna Yahaya Adam, a unguwar Ɓulɓullawa da ke yankin Tukuba na Ƙaramar hukumar Kura ta...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Fasinjoji da dama sun jikkata, bayan da wata tankar mai ta yi bindiga da yammacin Litinin a kan titin Shehu Shagari...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa a Najeriya wato EFCC ta yi Allah wadai da masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya tabbatar da lalata babbar layin wutar mai rarraba wuta zuwa Damaturu a jihar Yobe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta kara da cewar, a wannan ‘dan tsakani fiye da mutane 800 ne suka mutu sakamakon cutar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashe cewa za a samu ruwa mai ɗauke da tsawa a faɗin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da cewa kimanin mutane arba’in da tara ne aka ce sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Kano, gwamnatin jihar ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kasar Libiya ta ci gaba da kasancewa ƙasar da ke da farashin man fetur mafi arha a Afrika, inda farashin lita ɗaya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Monday Okpebolo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata fashewa da ta abku a wani wurin hakar ma’adanai a gabashin Iran ta kashe akalla ma’aikata 33 tare da jikkata wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana dan ganin sauki a tsadar kaya a Najeriya. Amma fa, duk da wannan alama ta yiwuwar ‘yan Najeriya masu fama da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji Aminu Dantata da Alhaji Abdussamad Isyaku Rabi’u,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Asabar ta tabbatar da mutuwar wani mai suna Nwachukwu Ikechukwu, bayan da ya shaka hayakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin badakalar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kungiyar kare hakkin bil’adama a Najeriya, Lawyers Alert, ta maka gwamnatin tarayya da kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, a gaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu Shariar Musulunci da ke Fagge ta ce za a fara kama masu kera muggan makamai da sayar da su ga ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Edo, Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa ba daidai, ko hujja ko dalili ba ne da wasu mutane za su...