DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya fara bin diddigin masu sana’ar POS, saboda hada-hadar takardar kudi na karkata musu maimakon bankuna, ciki har...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce mutum 259 ne suka mutu yayin da wasu 625,239 suka rasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotu Shari’a a Kaduna, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani Musa Hussaini na tsawon awanni domin ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukuncin, wanda aka zayyana a cikin takarda mai suna ‘Order NERC/2024/114’, wani ɓangare ne na umarnin hukumar na watan Satumba na shekarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar da muke ciki a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano, KANSIEC, ta rage kudin fam din takarar zaben kananan hukumomi, biyo bayan umarnin kotu....
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Asusun Lamuni na Duniya, IMF, ya ce har yanzu ba a kai farashin man fetur ɗin asalin farashinsa na kasuwa ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya rusa majalisar dokokin ƙasar da ke ƙarkashin jagorancin ‘yan adawa a ranar Alhamis, a wani yunkuri...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Matasa a kauyen Umudosi dake karamar hukumar Obingwa jihar Abia, sun cafke wani matashi mai suna Amadi Alozie da ya sassare mahaifinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta Kasa NAFDAC ta hana amfani da sabullun Dove mai nauyin 100g kuma da lanbar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar yan sandan jahar Kano ta sake samun gagarumar nasarar kama kama wasu mutane 26 tare da kwato wayoyin sata guda 126,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ’Yan bindiga daji sun kai hari tare da sace mata hudu a Babban Asibitin Kurfi da kr Jihar Katsina. Da misalin karfe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama wasu mutane biyu dauke da kayan hadin bindigar kirar AK47 da alburusai a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutum 67 ne suka kamu da cutar kyandar biri daga cikin mutum 1,031 da aka yi fargabar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano Karkashin Jagorancin Abdullahi Abbas, ta bukaci al’ummar Kano da mambobin jam’iyyar da suke sha’awar tsayawa takarar shugabancin...
DAGA IMAM MURTADHA GUSAU Da Sunan Allah Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku bayin Allah! Kididdigar hukuma ta nuna cewa,...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mahukuntan Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa sun tiso keyar ƴan Najeriya 400 sakamakon zama a ƙasar ta yankin gabas ta tsakiya ba bisa ka’ida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aƙalla ma’aikan jihar Kano 4,000 da gwamnatin tsohon gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsawaita wa wa’adin aiki ne ake sa ran za su...