DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Kuɗi na Najeriya Wale Edun ya yi watsi da jita-jitar da ake yaɗawa kan cewa an ƙara harajin kayayyaki daga kaso...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata yarinya tana cikin halin ha’ula’i bayan da saurayinta ya cinna mata wuta saboda ta yanke alaƙarsu. Yarinyar ’yar shekaru 13 ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Lamurran rushewar gine- gine da suka faru a ‘yan shekarun da suka gabata da akwai bukatar lalle a tsakanin masu ruwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hana Safara da Shan Muggan Ƙwayoyi (NDLEA) ta ce ta lalata tabar wiwi mai nauyin sama da kilo 100,000 a gonaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Ibtila’i da ya afku a ranar Lahadi yayin da mutane 48 suka mutu sakamakon fashewar wata tankar man fetur da ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban Rundunar Tsaro mai yaƙi da faɗan daba, da kuma daƙile kwacen waya, da magance harkokin Shaye-Shaye, a jihar Kano, kuma mashawarci...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Dr Rabiu Kwankwaso, ya bayyana cewa zai lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Kwankwaso, wanda shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewar hare-haren ’yan bindiga ba za su yi nasara ba, face sai da taimakon...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amshi takardar daga Ajuri Ngelale, mai magana da yawunsa kuma wakilin shugaban kasa na musamman kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta dage ranar da za a koma makarantun firamare da na sakandire domin fara karatun shekarar 2024/2025. Wata sanarwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Cazar Naira 50 A Kan Hada-hadar Kudin Da Ta Kai Naira Dubu 10 A Opay Kamfanin Opay...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa JAMB ta yi Allah-wadai da iƙirarin da ake na cewa tana da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Najeriya, NNPC ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta yi masa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ajuri Ngelale, mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, zai dauki hutun da ba zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Za Mu Haskawa Matasa Damammaki A Ɓangaren Harkar Ƙera Ababen-hawa A Najeriya —Hukumar NADDC Hukumar Kula...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluman mutanen da aka kashe a Najeriya tun bayan rantsar da shugaba Bola Ahmad Tinubu a ranar 29 ga watan Mayun shakarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta tare da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro sun kashe ‘yan bindiga sannan sun kama wani mai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kamfanin man fetur din Najeriya (NNPC) ya bayyana cewa man fetur din matatar Dangote zai fara isa kasuwa tun daga ranar 15...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce ma’aikatan gwamnati waɗanda suke da lambar ɗan ƙasa ta NIN ne za a bai wa damar sayen shinkafar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta bayyana cewa ba ta hana daliban da ba su kai shekaru 18 ba da rubuta jarabawar kammala...