Sports
YANZU-YANZU : Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa baki daya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Babban layin wutar lantarki na kasa a Najeriya ya sake daukewa a yayin da ake kokarin gyara layin da ya kawo wutar yankin Arewa
wutar Lantarki ta yi lalacewa a cikin watan Oktoba, inda gwamnatin tarayya ta yi alkawarin magance abin lamarin.
Kotu Ta Kori Karar Da Ake Zargin Kananan Yara Da Cin Amanar Kasa
Da misalin karfe 2:35 na rana, rahotanni na nuni da cewa babu wani kamfanin samar da wutar lantarki da ke da megawatt guda daya.