Duk da kashe makudan kudade da suka haura Naira tiriliyan 7 a bangaren wutar lantarki cikin sama da shekaru goma da suka gabata, ’yan Najeriya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluma na nuni da cewa a cikin shekaru 10 da suka gabata, an kashe aƙalla Naira Tiriliyan 7 da biliyan 200 ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ‘yan Najeriya su shirya karin kudin wutar lantarki a watanni masu zuwa. Mai ba Shugaba Bola Tinubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Juma’a, kamfanin rarraba wutar lantari na babban birnin tarayya Abuja (AEDC) ya bayyana cewa akwai yuwuwar katsewar wutar lantarki daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu kananan sana’o’i da matsakaitan sana’o’i da ke Dakata a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano sun gudanar da taron addu’o’i na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta alakanta yawaitar rugujewar hanyoyin samar da wutar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban layin wutar lantarki na kasa a Najeriya ya sake daukewa a yayin da ake kokarin gyara layin da ya kawo wutar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya sakeyin tashin gwauron zabi a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin tsaro sun gargaɗi kamfanin TCN kan haɗarin shiga yankin da aka lalata manyan turakun lantarki da ya jefa Arewa cikin duhu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rabbara wutar lantarki a Nijeriya (TCN) ya ce ya soma aikin gyara a layin tasharsa da ya gano ya samu matsala,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Faɗuwar babban layi wutar lantarki na jihohin Arewa ya jefa jjhohin cikin matsanancin hali, inda al’umma a Kano suka fara kokawa saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar wutar lantarki ta ƙasa ta bayyana cewa matsalar da aka samu na lalacewa wutar layukan samar da wutar lantarki a yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya tabbatar da lalata babbar layin wutar mai rarraba wuta zuwa Damaturu a jihar Yobe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta gargadi kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) da cewa za su fuskanci hukunci idan...
DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI Wutar lantarki ta dauƙe gaba ɗaya a faɗin Najeriya sakamakon durƙushewar babban layin lantarkin ƙasar. Wutar lantarkin ta sake ɗaukewa gaba ɗaya...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja ya bayyana sunayen wasu manyan ma’aikatun Gwamnati 25 da ba su biyan kudin wutar lantarki. Kamfanin...
DAGA MUHAMMAD YASIR KABIRU Kungiyar kwadagon Nijeriya ta lashi takobin zaman dirshen a gaban ofishin hukumar NERC mai kula da farashin lantarki tare da rufe kamfanonin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayar da wannan umarni a ranar 30 ga Afrilu, wanda ke ƙunshe a cikin wata takarda wanda NERC ta fitar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawa ta gayyaci ministan lantarki, Adebayo Adelabu, da manyan jami’an Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) su gurfana a gabanta don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan karin kudin wutar lantarki a wasu sassan Najeriya kamfanonin rarraba wutar sun gaza bayar da wutar da suka yi...