DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin samar da wutar Lantarki na Kasa ya bayyana cewa an gyara tashoshin wutar lantarki da suka daina aiki jiya a Najeriya....
Najeriya ta fada cikin duhu a ranar Alhamis da yamma bayan daina aiki da babbar tashar samar da wutar lantarki da ke Osogbo na jihar Osun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rarraba wutar lantarki, wato Abuja Electricity Distribution Company, ya ba da sanarwar zai yanke wutar lantarki a Fadar Shugaban Ƙasa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Wutar Lantarki na Nijeriya Adebayo Adelabu ya ce kasar ba za ta iya ci gaba da biyan tallafın wutar lantarki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Kwadago ta kalubalanci shirin da gwamnatin tarayya ke yi sake fasalin kamfanin samar da hasken wutar lantarki na kasa. Idan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya na nazarin mikawa gwamnatocin jihohi hannayen jarinta a kamfanonin samar da wutar dake fadin kasar, domin sanya ido a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijar ta soma amfani da tashar samar da hasken lantarki ta sola mafi girma ranar Lahadi domin cike gibin lantarki da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ma’aikata a fadin Nijeriya ke yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Talata, Kamfanin Wutar Lantarki na Nijeriya (TCN), ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatan wutar lantarki a ƙarƙashin Ƙungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki ta Ƙasa (NUEE) sun buƙaci mambobinsu da su dakatar da dukkan ayyukansu a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin din sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kudaden...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ranar ta tabbatar da mutuwar wasu mutum hudu sakamakon wutar lantarki a yankin Danyavo da ke Jalingo, babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan mako guda da ‘Yan Nijeriya suka kasance cikin duhu, Tashar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake lalacewa. An...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwastomomin da suke shan wutar lantarki a kasashen Nijar da Togo da Benin sun ki biya bashin sama da Naira biliyan 132.2...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirye-shirye sun yi nisa na kara inganta hanyoyin samar da wutar lantarki a Abuja da kewaye. Ministan Makamashi,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ma’aurata da ’ya’yansu biyu sun rasa rayukansu a wata gobara da ta tashi a layin Dangan Waya da...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa za ta bi sahun takwararta kwadago ta Najeriya (NLC), domin nuna...