News
Rumbun samar da hasken wutar lantarki na Nijeriya ya sake lalacewa.

Najeriya ta fada cikin duhu a ranar Alhamis da yamma bayan daina aiki da babbar tashar samar da wutar lantarki da ke Osogbo na jihar Osun ya yi.
Wata majiya a daya daga cikin kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCo) kusan duka inda ake samun wutar lantarki a kasarnan ba su da wuta kwata-kwata da hakan ya shafi duka jihohin kasarnan ne 36 kaf.
Rage Yawan Tsabar Kudin Dake Hannun Jama’a Ake Neman Yi Ba Wai Akwai Karancin Takardun Kudi Ba – CBN
Tasha daya ce ke da wuta har megawatt 54 kacal a faɗin kasar nan.
Premium Times