Every prince dreams of wearing the crown, but to what extent will one go to fulfill that desire? Royalty, with all its allure of power,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa satar kuɗin al’umma da masu riƙe da muƙamai ke yi shi ne babban ƙalubalen da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro na Sibul Difens (NSCDC), reshen jihar Zamfara, ta kori wani jami’in ta, Maikano Sarkin-Tasha, bisa zargin hada baki da ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana fargabar cewa wani Zaki ya yi Sanadiyyar mutuwar ɗaya daga cikin masu kula da shi a cibiyar ajiye namun dawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Osasuna Ta yi Kalaci Tare da Daka wawa akan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da Ci 4 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyoyin da kiraye-kirayen sake fita zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haddasa matsi da tsadar rayuwa ga al’ummar Najeriya. Duk da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dan gani kashenin Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu kuma jigo a jam’iyyar APC, mai Mulki Joe Igbokwe, ya yi martani akan cewa...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta ce akwai kimanin mutum miliyan 20, amma likitoci 600 ne kawai suke duba su, wanda hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta sanya ranar 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar da mambobinta a Kano za su shiga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI An saki Sojan da a daure shi na tsawon shekaru 6 mai suna Seaman, Abbas Haruna wanda matarsa ta kai kara Ofishin Barekete...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fasto Patience Umo Eno ta Uwargidan Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom, Fasto Patience Umo Eno, ta rasu. Matar Gwamna Umo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
Daga Watan Agusta 2023 Zuwa Agusta 2024: Waɗannan watanni 12 na shekara ɗaya cif-cif, sun zo wa talakawan Najeriya a halin da ba a taɓa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cibiyar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta nuna fargaba da gargaɗin cewa akwai buƙatar yin gaggawar shawo kan cututtuka waɗanda ba su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta kasa Najeriya ta yi watsi da ƙudirin neman tallafi na musamman na Naira biliyan 300 daga gwamnatin tarayya domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin samar da ruwan sha a...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta amince da karin alawus na ‘yan yiwa kasa hidima wato NYSC zuwa Naira Dubu Sab’in da Bakwai (N77,000) a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban riko na Karamar Hukumar Tarauni kuma Daraktan Mulki da kudi Alhaji Abdulkadir Muhammad Arabu yabada tabbacin cigaba da bayar da goyon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu a Kano ta dakatar da jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa guda 19 hana hukumar zabe mai zaman...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An ba wa al’ummar jihar Kano tabbacin cewa shirin (DRF) da ke samar da magunguna masu araha da masu inganci da kuma...