DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wani Basarake a Jihar Katsina da ake zargi da hada baki da ‘yan bindiga masu garkuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunan hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Kanya da ke karamar hukumar Danko/Wasagu a Jihar Kebbi, ya yi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon ta ci gaba da yin luguden wuta a yankunan sojoji da kuma wani taro na sojojin Isra’ila a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masana harkokin siyasa irinsu Farfesa Kamilu Sani Fagge, masanin Kimiyyar siyasa ne daga Jami’ar Bayero ya ce tsarin karɓa-karɓa babban koma baya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar jajantawa Yan kasuwar Kantin Jim kadan da dawowarsa daga ziyarar aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan samun tataccen man fetur da ya kai lita miliyan 103 daga matatar mai ta Ɗangote a tsakankanin 15 da 30 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta ce ta kama wani Ango dan shekara 30, mai sunan Motunrayo Olaniyi, bisa zarginsa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya Abuja ta hannun hukumar raya babban birnin tarayya FCDA, ta yi barazanar ga wasu...
DAHA YASIR SANI ABDULLAHI Gobara ta tashi a Kasuwar Kwari layin gidan Alpha Wali. Shugaban Kasuwar Alhaji Balarabe Tatari ya tabbatar wa da Freedom Radio faruwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Action People’s Party (APP) ta lashe kujeru 22 daga cikin 23 a zaben kananan hukumomi da aka kammala a jihar Ribas....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ranar 5 ga watan Oktoban kowace shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin bikin ranar malamai ta duniya, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana mamakinsa game da zargin ‘yan sanda da yunkurin mamaye harabar hukumar zaben jihar (RSIEC) da nufin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya sauya lambar girman da ya bai wa kakakin majalisar wakilan ƙasar zuwa GCON bayan ‘yan majalisar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu yan ta’adda da ake kyautata zatun yan Bindiga ne dauke da muggan makamai sun kaiwa masu Sallar juma’a hari a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masana tattalin arziki irinsu Dakta Abdulnasir Turawa Yola na ganin cire harajin VAT akan Iskar Gas, Man Dizel da kuma na CNG...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah a jihar Kano ta samu Nasarar kama wani matashi da aka gano wata jaka mai dauke da kayan yara wadda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Wani bincike da Jaridar WIKKITIMES ta yi ya bayyana cewa sanatoci 12 daga jihohin arewacin Nijeriya ba su gabatar da kowanne ƙudiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya aike wa da majalisun Dokokin Najeriya daftarin dokar gyaran haraji. Shugaba Tinubu wanda a yanzu haka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta haramtawa Hukumar Kula da Lafiyar Ababen Hawa ta VIO, ta daina kamawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 350 suka kamu da cutar Daji a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina Ɗan majalisar dokoki mai wakiltar ƙaramar hukumar...