DAGA SALISU BASO Wani bincike da aka gudanar na nuni da cewa an kwace makarantun gwamnati guda uku a yankin Sabon Gari, inda Makarantun suka zama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Ribas Siminalayi Fubara ya amince da biyan mafi karancin albashi na N85,000 ga ma’aikatan jihar. Shugaban ma’aikata na jihar, George...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Budurwa ‘yar shekaru 30 da haifuwa ta cinna wa kanta wuta a ranar Alhamis kusa da ofishin ‘yan sandan Sarai saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akasarin haramtattun makaman da ke hannun ƴan ta’adda da ƴan bindiga a Najeriya, mallakin gwamnatin ƙasar ne kamar yadda Mashawarcin Shugaban Ƙasa...
Arziƙin Aliko Dangote ya ninka ne zuwa dala biliyan 28 bayan matatar man da ya gina ta fara aiki a watan Satumba, kamar yadda mujallar Bloomberg...
KANSIEC ta ce ba APC a cikin jam’iyyun da suka shiga zaɓen Ƙananan Hukumomin da za a yi a Kano. Details soon
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotun Kano mai lamba 4 karkashin mai shari’a Usman Malam Naabba, ta bayar da umarnin hana gwamnatin tarayya gina...
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Tsare-Tsare da Garambawul ga Harkokin Haraji a Najeriya ya bayyana cewa mafi yawan harajin da ake karɓa a Najeriya ana karɓa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata tankar man fetur da ta yi hatsari da sanyin safiyar Laraba ta kona gidaje da motoci tare da jikkata wasu mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni na nuni da cewar mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima zai dage zuwa kasar Sweden a wata ziyarar kwanaki 2 da zai...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An naɗa Thomas Tuchel a matsayin sabon kocin Ingila. Kwantiraginsa zai fara ne daga 1 ga watan Janairun 2025. Tuchel Ɗan ƙasar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mai suna Markus Dali mazaunin Sina Kwande a karamar hukumar Michika a jihar Adamawa ya rasa ransa yayin da ya ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jigawa sun tabbatar da mutuwar kusan mutum 100 sakamakon gobarar da wata tankar mai ta yi a jihar Jigawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’umma na cigaba da kokawa game da tashin gwauron zabi da farashin ƙwai da nama ke yi babu ƙauƙautawa. Mafi yawa daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi tafiya zuwa Abuja, yayin da rikici ke ƙara tsamari a jami’yyar NNPP a jihar....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata mai wakiltan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila, ya yi zargin cewa da yawa daga cikin ‘yan majalisar dokokin Najeriya na muamula...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A jiya ne kakakin majalisar dokokin jihar Jigawa, Haruna Aliyu, ya karrama yarinyar a zauren majalisar ta hanyar raba kujerarsa ga ‘ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin Nijeriya karkashin jami’iyyar NNPP a zaben da ya gabata na shekarar 2023 Engr Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Kwara ta sanar da korar jami’an ta 3 bisa zargin su da taka rawa a kisan wani dalibin kwalejin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Master Chinaemere Opara ya maka ma’aikatar ilimi ta tarayya da hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) da kuma hukumar kula...