Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Shiga Jerin Shuwagabannin Duniya Da Suka Fi Cin Hanci Da Rashawa A 2024

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Kungiyar dake kwarmata ayyukan cin hanci da manya laifuka ta duniya OCCRP ta sanya shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu cikin jerin shuwagabannin duniya dake suka fi kowanne cin hanci da rashawa da tsara manyan laifuka a fadin duniya.

Advertisement

Tsohon Shugaban Syria Bashar Al-Assad ne yazo na farko, “saboda abubuwan da suka faru a ƙasar a baya-bayan nan.

Sama Da Mutum 10,000 Ke Zuwa Domin Ganin Likita Ya Duba Lafiyarsu A Ƙarƙashin Bishiya A Kano

Shugaban Kenya William Ruto ne ya zo na biyu bayan ya samu ƙuri’a sama da 40,000. Duk da cewa shi ne ya fi kowa yawan ƙuri’u,

Advertisement

Sai shugaban Nijeriya Tinubu da ya zo a mataki na uku, yayin da cibiyar a karon farko ta bayar da lamba mai lakabin shugaban da ya fi ko wanne shugaban dadewa da bai tabuka komai ba ga shugaban Equatoria Gunea Teodoro Obiang Nguema Mbasogo.

Tun da fari dai kungiyar ta nemi kwararru, ‘yan jaridu da daidaikun mutane su kada kuri’a wajen zaben mutanen da suka fi aikata laifuka a bangaren cin hanci da rashawa a dukkan shekara.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending