Wata kotu a Koriya ta Kudu, ta yanke wa matar tsohon shugaban kasar Kim Keon Hee hukuncin daurin shekara daya da watanni takwas a gidan yari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar dake kwarmata ayyukan cin hanci da manya laifuka ta duniya OCCRP ta sanya shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu cikin jerin...
DAGA YASIR KABIRU BASIRU Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya bayyana yadda ƴan siyasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani masanin tattalin arziƙi da ke jihar Kano ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin shine tushen matsalar Najeriya. ABDULLAHI Tijjani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya kafa Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafe, Hana Cin Hanci da Rashawa Hukumar dai na ƙarƙashin shugaban ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta tabbatar da kama wasu manyan...