DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaɓen ƙananan hukumomin da jam’iyarsa ta gudanar a Kano tarihi ne ya maimaita...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna, KAEDCO, ya buƙaci mutane da su biya kuɗin wuta duk da tsawon lokacin da aka ɗauka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da wayoyin salula da na’urorin da ake shiga yanar gizo da su a na kokawa kan rashin kyawun sadarwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyoyin Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya ta tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda rashin biyan ‘ya’yanta albashinsu na watanni huɗu a shekarar 2022. Kwamitin haɗin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin farar hula 89 da aka amince da su a matsayin masu sa ido kan zabe sun yaba da yadda zaben kananan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ce muƙamin da shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tunibu ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Faɗuwar babban layi wutar lantarki na jihohin Arewa ya jefa jjhohin cikin matsanancin hali, inda al’umma a Kano suka fara kokawa saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo Ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta mika sakon ta’aziyya ga Malam Sanusi Bature, mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin tsaro sun gargaɗi kamfanin TCN kan haɗarin shiga yankin da aka lalata manyan turakun lantarki da ya jefa Arewa cikin duhu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Najeriya CBN ya ƙaryata labarin da ke yawo cewa za a daina amfani da tsoffin takardun Naira 200 da Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da dukkanin ministoci da shugabannin hukumomin ƙasar amfani da motoci sama da guda 3 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rabbara wutar lantarki a Nijeriya (TCN) ya ce ya soma aikin gyara a layin tasharsa da ya gano ya samu matsala,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Babban mataimakin shugaban bankin Duniya Mista Indermit Gill ya ce za’a samu sauye sauye masu amfani a fannin tattalin arzikin Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Faɗuwar babban layi wutar lantarki na jihohin Arewa ya jefa jjhohin cikin matsanancin hali, inda al’umma a Kano suka fara kokawa saboda...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum A yau, duk mai bibiyar kafafen yada labarai na yanar gizo da wadanda ma basu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Citizens for Development and Education (CDE) tare da hadin gwiwar hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC) sun shirya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Laraba ne shugaban kasa Bola Tinubu ya kori ministocinsa biyar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A cikin babban gyara ga tsarin gwamnatin tarayya, Shugaba Bola Tinubu da Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) a yau sun amince da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin jihar Kano ta tabbatar da cewa za a gudanar da zaben kananan hukumomi kamar yadda aka tsara a ranar Asabar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya fara jagorantar wata tafiya domin tabbatar da samar da shugabanci na gari a...