DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare hakƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for Human Right Development, ta ƙalubalanci gwamnatin tarayya kan yadda take ta yiwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farfesa Onimisi Abdullah na Sashen Ilimin Kimiyyar Zamantakewa, Jami’ar Ilorin, ya bayyana cewa dalibai maza na da yuwuwar yin sata a jarrabawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta bai wa ‘yan kasuwar man fetur izinin fara dauko mai kai tsaye daga matatar dangote ba tare da bin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC mai mulki ta shaida wa ‘yan adawa da su “binne tunanin sauya manufofin da gwamnatin shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta shiga rudani dangane da shugabannin dake jagorancin ta sakamakon rahotan korar da shugaban riko Iliya Damagum...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun ce matsalar tattalin arziki da tsadar rayuwa na jefa ‘yan Najeriya da dama cikin yanayin fita daga hayyacin su, abinda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Jihar Kano ta yanke wa wani ɗan ƙasar Labanon, Zuhier R. Akar mai shekaru 67 hukuncin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata Oluremi Tinubu, ta ce bai kamata a zargi mijinta, Bola Ahmad Tinubu ba, kan tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin tsaro a Najeriya sun tsaurara matakan tsaro tare da sa-ido sosai a birnin Kano, bayan da wani rahoton da hukumomin tara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kammala aiki a kan dokar ofishin shugaban kasa ta janye harajin sayen kaya (VAT) a kan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotu ta yankewa wani direba mai suna Kassim Hussain mai shekaru 27 hukuncin daurin shekaru 15 a gidan yari da kuma tarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar wakilai Aliyu Sani Madaki mai wakiltar karamar hukumar Dala a majalisar wakilai ta kasa a karkashin jam’iyyar (NNPP), ya bayyana...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Kotun Majistare da ke Jimeta Yola dake jihar Adamawa a ranar Talata ta tura wasu ma’aurata Abubakar Yuguda da Fatima Abubakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Rotimi Amaechi, ya bayyana takaicinsa kan yadda jama’a suka ki mayar da martani kan kalubalen da Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’o’in Najeriya sun gaza shiga jerin jadawalin manyan makarantu 1000 na duniya a jere na tsawon shekaru 3 kamar yadda Mujallar Times...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wani matashi mai suna Adamu Mainasara, a kotun Majistri mai lamba 4. dake unguwar Gyadi-Gyadi, a birnin Kano, inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Ƙoli ta sanya 22 ga watan Oktoba a matsayin ranar sauraren ƙarar da gwamnoni 16 na ƙasar suka shigar gabanta suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce wani mazaunin unguwar Dorayi Kwatas ya kai ma ta rahoton bacewar wani dan uwan shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matukin jirgin saman Turkish Airlines ya mutu bayan ya yi rashin lafiya a jirginsa da ya taso daga Seattle da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Farashin litar mai ya tashi zuwa Naira 1, 030 daga Naira 897 a gidajen mai na kamfanin NNPC a birnin tarayya Abuja...