Connect with us

News

Hisbah Ta Kamo Kananun Mata 10 Da Suka Kama Dakuna A Otal

Published

on

Hukumar Hisbah Haramta Zancen Dare A Mota A Kano

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta cigaba da aikin gyara al’umma karkashin atisayen ta mai suna gyara kayan ka.

Advertisement

A daren jiya asabar dakarun rundunar sun yi rangadi zuwa guraren lalata tarbiyyar matasa maza da mata a birnin Kano, inda aka yiwa wadanda ba’a taba kamawa ba nasiha da Kuma kamo yan mata 10, masu kunnen Kashi.

Bello Turji Da Yaransa Da Ake Zarga Da Ta’addanci Sunki Amsa Laifinsu A Gaban Kotu

A cikin yan matan da aka samu sun kama dakuna suna yin zaman aikata badala a Otal sun hadar da yan asalin jihar Kano, da Kuma wadanda suka zo daga jihar Bauchi.

Advertisement

Cikin sakon muryar mataimakin kwamandan rundunar Hisbah Dr. Mujahiddin Aminudden, da aka aikowa da Jaridar INDA RANKA yace halayyar kananun yaran mata abin tayar da hankalin ne, musamman yanda shaye-shaye ya lalata musu rayuwa tun daga jin muryar su.

A cikin matan da aka samu akwai wadanda aka kama sau hudu, uku, biyu Kuma har yanzu basu dauki darasin dena aikata laifin ba.

Advertisement

Akan haka ne rundunar Hisbah ta ke kara jan hankalin al’umma su kiyaye dokokin Allah, da kaucewa fushin sa.

Guraren da Hisbah takai samame sun hadar da;

Advertisement

 

1 VAVILA PACK KOFAR RUWA

Advertisement

 

2 BAYAN DALA

Advertisement

 

3 AIRPORT ROAD

Advertisement

 

4 ASHTAN ROAD

Advertisement

 

5 AMINU KANO WAY

Advertisement

 

6 ELGANTY HOTEL PNISAU ROAD

Advertisement

 

7 BUBBLE PLUS AIRPORT ROAD

Advertisement

 

8 BAKIN ROYAL SABON GARI

Advertisement

 

9 HAUSA ROAD SABON GARI

Advertisement

 

10 FRANCER ROAD S/GARI

Advertisement

 

11 FAGGE LAYIN DANDALI

Advertisement

 

12 IBB WAY

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending