Connect with us

News

Gwamnan Kano Ya Zargi Jam’iyyun Adawa Da Rura Wutar Rikicin Siyasa A Kano

Published

on

Mun daina rusau sai dai mu kai mutum kurkurku kai tsaye Gwamnatin Kano

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zargi ’yan siyasa a jam’iyyun adawa da rura wutar rikicin al’umma da tabarbarewar siyasa a Kano.

Advertisement

Gwamna Yusuf ya yi nuni da ga yatsa a lokacin da yake yiwa manema labarai karin haske a taron majalisar zartarwa ta jihar a ranar Laraba, ya sha alwashin daukar tsauraran matakan da suka dace domin dakile sake barkewar ‘yan daba.

Fannoni Da Ke Kan Gaba A Kasafin Kudin 2025 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar

Martanin Gwamnan ya biyo bayan rikicin baya-bayan nan da ya barke tsakanin wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne da suka yi ta’addanci a kan wata kungiyar ‘yan siyasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending