Connect with us

News

DA ƊUMI-ƊUMI: Jami’an Tsaro Sun Mamaye Fadar Sarkin Kano Sun Hana Shiga Ko Fita

Published

on

‘Yansanda da SSS sun mamaye fadar Sarkin Kano, sun hana shiga ko fita

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Wasu rahotanni na nuni da cewa an jibge jami’an tsaro a kofar fita daga masarautar Kano da ke Kofar Kudu daidai lokacin da Sarki Sanusi ke shirin tafiya garin Bichi don raka sabon Hakimi.

Advertisement

Gwamnatin Kano Ta Sanar Da Shirin Ta Na Fara Karbar Haraji Daga Ma’aikatar Lafiya Ta Jihar

Yayinda wasu rahotonnin da muke samu daga garin Bichin ke cewa, jami’an tsaro sun hana shige da fice a gidan sarautar Bichin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending