Connect with us

News

DA DUMI-DUMI : Gwamna Abba Kabir Ya Kori Wasu Daga Cikin Kwamishinan Sa

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake fasalin majalisar zartarwa ta jihar a ranar Alhamis.

Jaridar INDA RANKA ta ruwaito cewa wannan labari ya fito ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sanusi Bature Dawakin-Tofa, ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Zakka Kaɗai Ta Isa Ta Magance Talauci A Najeriya  —Ƙungiyar AZAWON

Karan bayanai na taf

e.

 

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending