DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta bai wa kamfanin Process Design and Development Limited lasisin gina matatar mai mai ƙarfin tace mai ganga 27,000 a...
Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin, Majalisar Matasan Arewa, a madadin shugabannin matasa na jihohi 19 na Arewacin Najeriya, tana bayyana matukar bacin ranta...
An yanke wutar lantarkin Jami’ar ABU Zariya saboda gaza biyan kudin wuta Wata sanarwa da Hukumar Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta fitar, ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano Ta Dawowa Da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na Asali Northwest University. Cikin wata sanarwa da kwamishinan ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Take-It-Back Movement (TIB) ta bayyana damuwa kan kamun daya daga cikin shugabanninta a Jihar Kano, Zubair A. Zubair. A wata sanarwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A safiyar yau Juma’a ce aka wayi gari da kifewar wani kwale-kwale a sashen Dambo-Ebuchi na tekun Neja, wanda ya yi sanadiyar...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Kungiyar Malaman Jami’oi ta Najeriya (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya soki tsarin da jami’oi masu zaman kansu ke amfani da shi...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘Yan-sandan Kano ta ce ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Saifullahi Abba dan shekara 23 mazaunin unguwar kofar Fada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure zafin rana da yawansa ya kai tan dubu 1 da 500 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta ce ƴansanda sun yi amfani da ƙarfi a kan waɗanda suka yi zanga-zangar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya Alhasan Yahaya murna kan zabensa a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC ta yi gargaɗin cewa akwai wani jabun maganin malaria da ke yawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau 28 ga watan Nuwamba ake cika shekaru 10 cif da Kungiyar Boko Haram, ta kai mummunan harin daya tayar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Teburin Mai Shayi ya kasance muhimmin wuri ga samari da Dattawa da kuma tsofaffi da suke ganawa amma yanzu suna fuskantar barazana...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku masu girma manyan mu da shugabannin mu na arewa, ya kamata ku...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Allahu Akbar! Ci gaba da hakuri, ci gaba da tsayuwa da kafarka ya Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Jihar Katsina ta amince da ƙudirin dokar ƙirƙiro da sabbin gundumomi guda 8 a masarautar Katsina da Daura. Amincewar majalisar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace wasu ƙananan yara huɗu ’yan gida daya a yankin New Millennium City da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Petroleum Products Retail Outlets Owners Association of Nigeria (PETROAN) ta bayyana cewa farashin man Fetur na matatar mai ta Fatakwal ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, an gurfanar da shi a Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Maitama, Abuja, ta...